• May 20, 2026
  • MURYAR HAUSA TV
  • 43

YouTube thumbnailYouTube icon


A karo na farko cikin fina-finan Hausa, an zo da wani sabon salo na firgici (Horror) wanda zai girgiza zukata tare da daukar hankalin masoya irin wannan genre mai cike da suspense, tashin hankali da darasi.

Daga fitaccen kamfanin Al-hayat International Goron Dutse Kano.
Tare da shiryawa na ƙwararren furodusa @babahayatu_ wanda ya hada wannan babban aiki cikin tsari mai inganci da nagarta.

Sai kuma jagorancin darakta mai basira kuma daya daga cikin fitattun marubutan Kannywood, @jamil_nafseen, wanda ya sake nuna wata sabuwar fasaha da hangen nesa wajen kawo labari cikin salo na daban da zai dauki hankalin masu kallo tun daga farko har karshe.

“JALABI” labari ne na wasu ma’aurata da rayuwarsu ta shiga wani yanayi mai hatsari da ban tsoro, inda abubuwan da suka faru suka fara wuce tunanin dan Adam. Sirrika, tsoro da abubuwan al’ajabi sun mamaye komai…

Daraktan shirin, @jamil_nafseen, ya fito da wani irin salo na musamman da ba kasafai ake gani a masana’antar fina-finan Hausa ba, lamarin da zai sa masoya horror movie jin sabon dandano na gaske. Kwarewarsa wajen sarrafa scene, gina tashin hankali da tafiyar da labari ya kara wa wannan aiki armashi sosai.

Sai Kun kalla, zaku tabbatar da sabon salon da aka zo da shi, yadda Darakta @jamil_nafseen ya sauya yanayin horror movie cikin fasaha da kwarewa.

JALABI HAUSA MOVIE 2026.
📺 Muryar Hausa Tv Insha Allah.

‘YAN WASA
@ahmadbifa007
@official_zainab_ladan
@ubangari
@adoahmadgidandabino
@malaminuwa
@anisagodwin
@nuramckhan
@fatima_waxeer

Da sauran fitattu

Labari
@jamil_nafseen

Jagoran shiri
@ubangari

Haske
@abdul_jaji

Daukar hoto
@babawo_bbw
@habubbw

Sauti
@alaji_gidaje

Yanka hoto
@sulaiman_sman

Tace hoto
@hafeezkhameezsb

Ci gaban shiri
@hassanraminkura

Shiryawa
@babahayatu_

Bada umarni
@jamil_nafseen

01:15:28

source

43 comments on “JALABI FULL HAUSA MOVIE 2026 – Muryar Hausa Tv

  1. ❤❤❤❤🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤🎉🎉❤❤❤❤ France Telecom pour le moment mais on 😂😂😂🤞😂🤞 c'est le ✴️✴️✨✴️ c'est le cas de

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *