Film ne, amma kuma Ƴar manuniya ce alrahuz ke mana, especially mu matasa dake kan gaɓar ajiye zuriya da kuma mu'amala da sabbin mutane da zamuyi tayi akan bagire daban daban na rayuwa. Allah shi kare mana zuriar mu da Imanin mu. Amin Reply
These two kids that act as abba and haidar have a bright future ahead of them in the film industry. Reply
Wannan tallah tayi yawa film ko 30mins iyaka Duk anbi ansaka tallah
gaskiya cin amannn yyyw yasin yasin harnaji tsoro Allah katsaremu da sanzuciya
الحمدلله والشكر لله ❤❤😂😂🎉🎉
Allah sarki innocent Murja 😭
Allah sarki rayuwa wllh kamar nayi kuka
❤❤❤❤❤
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉 slm
Film ne, amma kuma Ƴar manuniya ce alrahuz ke mana, especially mu matasa dake kan gaɓar ajiye zuriya da kuma mu'amala da sabbin mutane da zamuyi tayi akan bagire daban daban na rayuwa. Allah shi kare mana zuriar mu da Imanin mu. Amin
❤❤❤🎉😂😂😂
Gaskia shamsu kaci amana yara
Allah srk murja
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
😢😢😢😢😢
Wallahi haushinku nakeji machiya mana. da gaske nakeyi wallahi.
Al rahuz films production allah ya Kara basira
Allah sarki 😢😢😢❤❤❤❤ Nice 👍🏻👍🏻👍🏻👍🏻
Dan Allah a cire sound track
❤
In real life da wahala mace ta wuce tarkon sadiq sani sadiq
Allah yakyauta😢😢😢
Subhanallah 😢
These two kids that act as abba and haidar have a bright future ahead of them in the film industry.
Ya fita da accord 2008 ya dawo da 2012
Allah ya shirye mana imani mu
Allah yarabamu da cen Amana
Allah yayima zuriar mu kariya d miyaqon abokai d mugun mutum😢. Abin abun tausayi😢😰
Why Why this Film Wallahi Tallacen Nan is To much 😢😢😢😢😂 please reduce
Nice ❤❤❤😢🎉
😢😢😢
Wlh har film di yafara fitadaga Raina agaskema ba a samun masu wannan halin na sadik