• April 15, 2026
  • DANDALIN RAYUWA TV
  • 0

YouTube thumbnailYouTube icon


A cikin wannan video, zan bayyana wasu abubuwa masu ban tsoro da na gani a harkar Hausa film (Kannywood). Wadannan abubuwa sun sa mutane da dama suke mamaki da kuma tambayar gaskiyar abin da ke faruwa a cikin masana’antar.

Shin duk abin da muke gani a fina-finai gaskiya ne? Ko akwai wasu boyayyun abubuwa da ba a fada ba? Wannan video zai bude maka ido akan wasu sirrika da gaskiya da ke cikin harkar Hausa film.

👉 Kada ka manta ka danna SUBSCRIBE domin samun irin wannan bayani
👉 Ka yi SHARE domin wasu su amfana

00:28:09

source

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *