27 comments on “WANI DARE SEASON 1 EPISODE 4 HAUSA SERIES WITH ENGLISH SUBTITLE”
Mamaki na cikin wannan shirin shine wai wanne laifi zaka yiwa abokinka har yasaka yayi maka haka ?? Bayan yarabaka da rayuwa kuma yakebin iyalinka da wadan nan abubuwan kuma
Mamaki na cikin wannan shirin shine wai wanne laifi zaka yiwa abokinka har yasaka yayi maka haka ?? Bayan yarabaka da rayuwa kuma yakebin iyalinka da wadan nan abubuwan kuma
❤❤❤
🎉🎉🎉
❤❤
🤲🙆🙆🙆🤷👂
Sabulin wank na kasuwa Anya kuwa akwai hankali nann duk wanda yayarda Allah ne meyi ya dangwalamin like
To me gara dai mutum ya hakura da aure bayan mutuwar mijin sa…kai! Na shiga rudani wlh.
Wallahi Hassan GiGGS Kayi 🎥 🎞 🎦 🎬 📽 🎥 mai Ma'ana da Fadarkawa bana Missing din shi Ko Kadan ,Nicely done ✔️ Wani Dare 🌙 🌃 🌉
🎥 🎞 🎦 🎬 📽 Best 👌 Strongly powerful ,Emotional😅, Pity 😢Happiness 😊 sadness 😔
Allah y samudace rayuwa BA Amanda😭😭😭😭😭😭😭
Kar amanta dayiwa annabi mhd salati
❤❤❤❤🎉🎉🎉😂😂😂😅😅
❤❤❤
❤😂😂😂😂❤❤❤❤❤❤😂
😢Gaskiya ba akyautaba da akabar yaronan ya lalace son zuciya yayi yawa
😢Atemaka adawo wa da haidar shiriyar sa
Brr sani yafadi gaskiya
اللهم صل على سيدنا وحبيبنا ونبينا محمد صلى الله عليه وسلم ❤❤❤❤❤❤
😢😢😢😢
Kai mutum abun tsoro ne
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Duk da hakan ze iyafaruwa
Mekamata kutsaurara lamarinba yaza ai yaran su lalace😢gaskiya kusassautama
Zuciyarmu araunane take yan nigeria
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
innalillahi wainna ilaihirrajiun 😭😭😭
Rayuwa innalillahi 😢😢😢
To yan uwana Muslims muyima shugaban hallitta salati sallalahu alaihi wasallam 💘💘💘
Nifa tun a episode1 ban yarda da Shamsu ba
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Amman gaskiya shamsu kajikunya😢😢
Allah yasamudavi