16 comments on “misalin Videos na fara iskancin hollywood da bollywood irin yanda hausa kannywood suka fara.”
A finafinan yayanku na fulani dai ba Hausa ba, Babu yar Hausawa ko guda 1 acikin kannywood, Kuma fyade da dangin uwarka fulani kidnapper's sukeyi wa matanmu har acikin masallaci fa me zakuce akan haka? Tsinannu matsiyata marasa asali. Masu cida addinin muslunci
Assalamu alaikum Wa rahmatullahi Wa barakatuhu MALAN YA SAKA MAKA DA ALHERI. MALAN INA DA WANI TSOKACI. RANAR ALHAMIS DA TA WUCE A CIKIN WATA SERIE MAI SUNAN "SO NE" NA SULTAN FACTORIES FILMS.A KOY INDIA WATA MACE TA JE GURIN WANI BOKA: MAHALLIN SHAHID SHINE: BOKAN YA AMBACI WA TA AYAR ALQUR'ANI MAI GIRMA WATAOU : قتل الخراصون da kuma WANI SASHE NA WATA AYAR قوما لدا WALLAHI MATAR NAN TA KUNDUMA WA WAƊANAN AYOYIN ZAGI DA ACHARARIYA. DAN ALLAH MALAN A JAWO HANKALIN SU DA SUYI HANKALI DA ZAGE ZAGE A KAN ABINDA YA SHAFI AYOYIN ALQUR'ANI DA KUMA HADISSAN MANZON ALLAH صلى الله عليه وسلم. السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
Allah ya tsare amen ya Allah 🎉 masha Allah Allah ya karemu da sherin munapukai amen ya Allah kahuta lafiya nagode malan wallahi wanna magana gaskiya ne Allah ya tsare amen ya Allah
Kai kuma da kake yada foton (Tabarruji) sunan ka menene? Kayi Nasiha babu bukatar nuna foton batsa ko abinda yayi kama sa hakan. Al-Kur'ani yana yakar barna sa fasadi amma baya nuna foto.
A finafinan yayanku na fulani dai ba Hausa ba, Babu yar Hausawa ko guda 1 acikin kannywood, Kuma fyade da dangin uwarka fulani kidnapper's sukeyi wa matanmu har acikin masallaci fa me zakuce akan haka? Tsinannu matsiyata marasa asali. Masu cida addinin muslunci
Gaskiya ne Jazakallah Khairan 👍👍👍
Mâcha allah allah ya saka ma malan da alheri allah ya qara ma malan lafiya da nisan kwana mai albarka ❤❤❤
Barka da warhaka fatan alheri ina gaidaka
Assalamu alaikum Wa rahmatullahi Wa barakatuhu MALAN YA SAKA MAKA DA ALHERI.
MALAN INA DA WANI TSOKACI.
RANAR ALHAMIS DA TA WUCE A CIKIN WATA SERIE MAI SUNAN "SO NE" NA SULTAN FACTORIES FILMS.A KOY INDIA WATA MACE TA JE GURIN WANI BOKA: MAHALLIN SHAHID SHINE: BOKAN YA AMBACI WA TA AYAR ALQUR'ANI MAI GIRMA WATAOU : قتل الخراصون da kuma WANI SASHE NA WATA AYAR قوما لدا WALLAHI MATAR NAN TA KUNDUMA WA WAƊANAN AYOYIN ZAGI DA ACHARARIYA.
DAN ALLAH MALAN A JAWO HANKALIN SU DA SUYI HANKALI DA ZAGE ZAGE A KAN ABINDA YA SHAFI AYOYIN ALQUR'ANI DA KUMA HADISSAN MANZON ALLAH صلى الله عليه وسلم.
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
Jazakallahu khairan
Wallahi hakane malam allah yasaremuna zuriya
Mlm mudamuke kasar larabawa tashin hankalin bakadanbane
Allah ya tsare amen ya Allah 🎉 masha Allah Allah ya karemu da sherin munapukai amen ya Allah kahuta lafiya nagode malan wallahi wanna magana gaskiya ne Allah ya tsare amen ya Allah
Kai kuma da kake yada foton (Tabarruji) sunan ka menene? Kayi Nasiha babu bukatar nuna foton batsa ko abinda yayi kama sa hakan. Al-Kur'ani yana yakar barna sa fasadi amma baya nuna foto.
Allah ya saka da Alkhairi
Lallai lalacewar tayi yawa shi bai ma yarda y aikata laifin ba Allah ya kauta ya tsare mana zuriyar mu amen.
Masha Allah Allah ya saka da alkhairi malam
Inde shidin musulmi ne. ya tambayi sanin ( LA TAQRABU……
ITAKUMA MATAR HAR TAFI SHI ZAQEWA A VIDEON. DAN NAGA ZASU TAFA SHIKUMA YA GOTAR HANNU TA TAFA DA ISKA.
ACEMAR GO BACK TO NIGERIAN FILM . IF HE LIKE BE A BF ACTOR