Latest Hausa Film 2018, please SUBSCRIBE!
—
#LatestHausaFilm #HausaMovies #MdEnt #HausaFilm #HausaTrailers #HausaMovies2018 #BestHausaFilm #BestHausaTrailers #MentaMusic #Hausa #Arewa
01:17:38
source
—
#LatestHausaFilm #HausaMovies #MdEnt #HausaFilm #HausaTrailers #HausaMovies2018 #BestHausaFilm #BestHausaTrailers #MentaMusic #Hausa #Arewa
01:17:38
source
masha Allah
Nice
Cigaban ta Dan ALLAH
Maganar tanayankewa gaskiya baiyiba
Masha allah shirin yayi kyau sai dai a wasu gurare ba magana
film yayiwkai sosai💓💓💓
Gaskiya maganan tana Yankewa
wai kana kallo mgn yana tafiya
Allah kyauta
Nice video, the problem is murya nayi na dauke wa.
Oh non la voix c'est pas possible 👎👎👎
Don allah a kula da sauti. Amma film yayi kyau sosai
Muna bukatar chigaba danallah
Gaskiya wanan film yayi saidai masala magana tana dukewa
We are waiting fucking next part
amatullansabnashlirl
Bad record the voice cutting 😖😖😖
gaskiya finafinan hausa suna buqatar gyara😬👎👎👎👎
Next part pls
The director should all answer our prayer pls
Wai ayi film babu cigaba harsai mutum yamanta dashi sannan ayi babu anfani hakan
Dan Allah yaushe zaku saka mana cigaba
Dan Allah inacigaba munajara
Ban taba gani inda ake haka ba se a hausa film mutun xe fara kallon film kawae ku katse ba cigaba wasu ma har abada baxaa samu cigaban shiba dan Allah ku canja mana idan muna kallon wasu film din na wasu kasashe ace vama kishin na kasar mu bayan kuma kullum ba cigaba a cikin week din film na 4 kenan kalla ba cigaba 😫😫
Next pls
Dan Allah cigaba
Dan ALLAH a ika kulawa da sauti
Plx. Give d name of d continue
MUJIRAN SAWURAN
Masha Allah Allah yakara basira
Nice one
Dan Allah munajiran cigaba
3&4
Rayuwa kenan
Cigaba
Film in yayi kyau sosai amma masalan shine murya na dauke wa Dan allah a gyara😔😧
Next part
Meyasa film finnan babu karshinshi
Mash allah Nice
❤❤😂😂
😢
Film yayi gaskiya
❤❤
❤❤❤❤❤
ZANGO❤