Malam Musa Abdullahi tsohon malamin makarantar boko ne, sannan yayi aiki da hukumar raya al’adu ta jihar Kaduna har sai da yayi ritaya a yayin da ya shafe shekaru sama da 50 yana harkar wasan kwaikwayo a Arewacin Najeriya tun daga wasan dabe har zuwa na talabijin da finafinan hausa na Kannywood.
00:57:16
source

















































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































Ina so don allah idan har ka samu jarumin film din kwana casa'in please ka tambaye shi Wai yaushe za'a dawo da haska shirin kwana casa'in ne please I begins you
❤❤❤❤
Allah yasamudace
Kai duniya baba ansha wahala
Duniya labari
Anyanka tatashi allab yakare 🙏💪😂😂😂
Mashaa Allah
Tattaunawa tayi dadi
Allah yq kara lfy da basira
Gaskiya Allah ya azurta auta baita da lpy tun ina Yaro kusan ahaka nake ganinsà