• May 9, 2026
  • Maishadda Global Resources
  • 37

YouTube thumbnailYouTube icon

01:25:04

source

37 comments on “MATAN GIDA SEASON 1 EPISODE 7 WITH ENGLISH SUBTITLES

  1. Direct and producer wannan yarinyar misha tayi kuskure gun datake cewa bazata auri kowanne gardiba yaxo Yana Bata umarni Yana juyata to director kafadamata tabaro gardi a gidan eh tsoho Mai dattin hula

  2. Wato gaskiya abun takaici ne irin wasu abubuwa da suke faruwa a kannywood movies kwata kwata abu technology a ciki,

    sekace marubutan su da directors nasu basa kallon films na duniya karara be kamata ace DINA ta mallake motar JAMUS ba,

    Hujja ta itace a inda jamus ya fara daukan DINA fa airpot ne seya kaita gun cin abinci shin dukkan fadin airpot da gun cin abincin babu CCTV camera kenan?

    Aje ma babu CCTV camera din shin meyasa police dake bincike akan case din bece aje a duba CCTV camera na wajaje 2 nan ba? Inya so in anje an duba se ace basu san waya goge footage na CCTV cameras din ba ya zaman to yayan nata hacker ne ko yana da hacker me masa aiki,

    Nan kowa yaga karara taci motar amman se a fake da wani case na baya akan cewa me wankin hula yaganta dawani wadda ake zargin ta sacewa mota,
    Yakamata marubutan kannywood kuna yawan kallon films na duniya don sako zamani a labaran ku.

    📝 Lawan A Herwagana

  3. Wato gaskiya abun takaici ne irin wasu abubuwa da suke faruwa a kannywood movies kwata kwata abu technology a ciki,

    sekace marubutan su da directors nasu basa kallon films na duniya karara be kamata ace DINA ta mallake motar JAMUS ba,

    Hujja ta itace a inda jamus ya fara daukan DINA fa airpot ne seya kaita gun cin abinci shin dukkan fadin airpot da gun cin abincin babu CCTV camera kenan?

    Aje ma babu CCTV camera din shin meyasa police dake bincike akan case din bece aje a duba CCTV camera na wajaje 2 nan ba? Inya so in anje an duba se ace basu san waya goge footage na CCTV cameras din ba ya zaman to yayan nata hacker ne ko yana da hacker me masa aiki,

    Nan kowa yaga karara taci motar amman se a fake da wani case na baya akan cewa me wankin hula yaganta dawani wadda ake zargin ta sacewa mota,
    Yakamata marubutan kannywood kuna yawan kallon films na duniya don sako zamani a labaran ku.

    📝 S FULANI MAIWAƘA ✍️
    Kuma yaro mai fasahar rubutun film daga Katsina state 09071846764

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *