Gaskia wannan daranta yayi fim nan idan ina kallon wannan film sai naga kawai dagaske ne wlh. Ya allah allah karabamu da cin'amanaReply
😭😭😭
🥰🥰🥰
Masha allah tabarakallah
Director karka bari haidar ya lalace,yasin inbedawo hankalinsaba sena sabar muku
🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤
Allah ya rabamu da cin amana ya rabamu da mugun aboki
Ina Jin bakin cikin lalacewan Hydar
Masha Allah
😭😭🤲🤲😂😂🎉🎉
Shiyasa nayankewa kaina shawara har abada NIDA aure tinda mijina yamutu
Wannan abin baiyi kyau ba
Allah karabamu da sanzuciya 😢
❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉😂
Allah yessa basaja mamansa tasa yakeyi sungano shirinsu
😢😢😢😢😢😢😢
Allah ya ganarda murja gaskiya d wuri 😢😢
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Allah sarki wanann cen Amana na wallahi mutane basu databas
😂😂
Gsky samun Aboki kamar baban haïdar babbar ni’ima ce arayuwa
Wlh nagaji da ganin wnn firm din sbd chin amanarsa yayi yawa, sannan asirinsu yaki tonuwa
Gaskia wannan daranta yayi fim nan idan ina kallon wannan film sai naga kawai dagaske ne wlh. Ya allah allah karabamu da cin'amana