• May 23, 2026
  • Arewa Entertainment Hub
  • 0

YouTube thumbnailYouTube icon


🌟 SABON FIM DIN ADAM A ZANGO 2026 🌟

Wani fim mai matukar kayatarwa da ban sha’awa amma a ƙarshe zai sa ku kuka da haushi 😭💔

Adam A. Zango ya kawo wani labari mai zurfi game da soyayya, rayuwa da makoma. Dadi, dariya da kuma motsin rai a cikin fim ɗaya. Idan ka fara kallo ba za ka iya tsayawa ba!

Full movie / Trailer a nan 👆
Ku saurari labarin da zai burge ku.

Comment: Shin za ka iya jure kuka a wannan fim? 😢
Like & Share idan Adam A Zango ne favourite naka!

#AdamAZango #HausaMovies #HausaFilm2026 #FimMaiKuka #Kannywood #HausaMovie #SabonFim #Kayatarwa

This stream is created with #PRISMLiveStudio

01:29:33

source

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *