Wani saurayi mai bin mata ya hadu da wata kyakkyawar budurwa mai cike da sirri, suka fada soyayya sosai har ya kai ta wajen iyayensa domin aure. Amma budurwar ta gargade shi tun farko cewa ba ta son namijin da ke bin mata ko yaudara.
Sai dai duk da wannan gargadi, saurayin ya ci gaba da hulda da mata daban-daban a boye. Lokacin da budurwar ta gano gaskiya, ta fusata ta bar gidansa.
Tun daga wannan rana duk wata mace da ya kawo domin aure maciji yana sareta har ta mutu cikin wani yanayi mai ban tsoro. Rayuwarsa ta rikice, tsoro da nadama suka mamaye shi.
Shin zai tsira daga wannan tsinuwa?
Shin soyayya zata iya yafewa cin amana?
Ku kalli wannan sabon fim mai cike da tsoro, soyayya, tashin hankali da darasi mai karfi.
🎬 MACHIJIYATA
📺 Sabon Fim Din Hausa 2026
🔥 Tsoro | Soyayya | Drama | Tausayi
Kuyi subscribing, like da sharing domin samun sabbin fina-finan Hausa masu kayatarwa.
#Machijiyata #HausaMovie #SabonFilmHausa #Kannywood #Arewa #HausaFilm #Tsoro #Soyayya #AfricaMagicHausa #LatestHausaMovie
A young man who follows women everywhere finally meets a mysterious beautiful lady and falls deeply in love with her. Unknown to him, the woman is not ordinary… she is a snake spirit hiding in human form.
She warned him from the beginning that she hates cheating and can never stay with a man who follows women around. But despite her warning, the young man continues his secret affairs with different women.
When the snake woman discovers his betrayal, she disappears from his life in anger. From that moment, every woman he brings home for marriage gets bitten by a snake and dies mysteriously. Fear, heartbreak, regret and terror begin to follow him everywhere.
Will he survive the curse?
Can true love forgive betrayal?
Find out in this emotional and terrifying Hausa movie filled with suspense, love, horror and powerful lessons.
#Machijiyata
#HausaMovie
#Kannywood
#SabonFilmHausa
#ArewaMovies
#HausaFilm
#Tsoro
#Soyayya
#AfricanMovies
#NigerianMovies
00:28:33
source
















































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥
👌👌❤❤❤🔥🔥🔥
❤❤❤❤ let's watch this masterpiece