A karo na farko cikin fina-finan Hausa, an zo da wani sabon salo na firgici (Horror) wanda zai girgiza zukata tare da daukar hankalin masoya irin wannan genre mai cike da suspense, tashin hankali da darasi.
Daga fitaccen kamfanin Al-hayat International Goron Dutse Kano.
Tare da shiryawa na ƙwararren furodusa @babahayatu_ wanda ya hada wannan babban aiki cikin tsari mai inganci da nagarta.
Sai kuma jagorancin darakta mai basira kuma daya daga cikin fitattun marubutan Kannywood, @jamil_nafseen, wanda ya sake nuna wata sabuwar fasaha da hangen nesa wajen kawo labari cikin salo na daban da zai dauki hankalin masu kallo tun daga farko har karshe.
“JALABI” labari ne na wasu ma’aurata da rayuwarsu ta shiga wani yanayi mai hatsari da ban tsoro, inda abubuwan da suka faru suka fara wuce tunanin dan Adam. Sirrika, tsoro da abubuwan al’ajabi sun mamaye komai…
Daraktan shirin, @jamil_nafseen, ya fito da wani irin salo na musamman da ba kasafai ake gani a masana’antar fina-finan Hausa ba, lamarin da zai sa masoya horror movie jin sabon dandano na gaske. Kwarewarsa wajen sarrafa scene, gina tashin hankali da tafiyar da labari ya kara wa wannan aiki armashi sosai.
Sai Kun kalla, zaku tabbatar da sabon salon da aka zo da shi, yadda Darakta @jamil_nafseen ya sauya yanayin horror movie cikin fasaha da kwarewa.
JALABI HAUSA MOVIE 2026.
📺 Muryar Hausa Tv Insha Allah.
‘YAN WASA
@ahmadbifa007
@official_zainab_ladan
@ubangari
@adoahmadgidandabino
@malaminuwa
@anisagodwin
@nuramckhan
@fatima_waxeer
Da sauran fitattu
Labari
@jamil_nafseen
Jagoran shiri
@ubangari
Haske
@abdul_jaji
Daukar hoto
@babawo_bbw
@habubbw
Sauti
@alaji_gidaje
Yanka hoto
@sulaiman_sman
Tace hoto
@hafeezkhameezsb
Ci gaban shiri
@hassanraminkura
Shiryawa
@babahayatu_
Bada umarni
@jamil_nafseen
01:15:28
source









































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































Gsky marubucin Nan Yayi kokari, wannan darasi Ne Mai kyau. Allah yasa mudace
❤❤❤
❤❤❤❤❤❤
🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Ina wata shida??
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
very interesting thanks for uploading
❤❤❤❤😊
🎉🎉🎉
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤😂😢😢😢😢😢😢😢😢😢🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🇸🇦🤲🤲
🎉🎉🎉
Darasin rayuwa
M❤ Mashalla 😮😢😢🎉😂❤
❤❤❤😂😂😂
Mais il 😢🎉😂❤❤❤😮😅
❤❤❤❤🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤🎉🎉❤❤❤❤ France Telecom pour le moment mais on 😂😂😂🤞😂🤞 c'est le ✴️✴️✨✴️ c'est le cas de
Yan uwana yan comment kufadamin gsky film dinan akwai fatalwa ne dan kada na kalla nakasa bacci😂😂
Aiki yayi 🎉
Macha allah 💔😊
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤❤😂😂😂😂
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
An tashi kaina da Hausa Horro film.
An tashi kaina da Hausa Horro film.
😂😂😂
Gaskiya an yi ingantaccen aiki. An samar da labari me kyau. A karshe ga darasi
الحمدلله والشكر لله ❤❤😂😂🎉🎉
Ayi hakuri mun tafi Hutu, sai mun dawo
Masha allah ❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤🎉🎉🎉😂😂😂😢😢😮😮😅😅😅😊😊🎉❤🎉
😂😂😂😂😂😂 5:05 ????
😂😂😂😂😂😂😂 32:19
Inakuma wata shidan🤔
🙏🥰
❤🎉🎉😂
Gaskia antachi kaina daman irin wannan film nakeso suna birgueni sossai wly mungode
✋✋✋✋❤❤❤
Sallu alannabiyil karim ❤😊
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉
Hmm