Slm brekete family arewa, Allah Ya saka maku da Aljannah ta kusa da Annabi, Wato My Ordinary President da jama'arka wlhy ni ban qara renamawa en maraban jos ba irin wannan lokacin ba, ace abu babba irin wannan yana faruwa daku a garinku amman kuyi shiru? Misali ma ace kun kai kukanku ga hukumar en sanda ta jiharku amman baku samu biyan bukata ba, me ya hanasu zuwa wannan gdae Albarka? Tsakani da Allah yau brekete family ta fara aiki? Duk yawan shekarun nan ace kuna zaune da ka? A kasa samun mutum daya ko biyu dazasu ce kai wannan abun mu danganashi da brekete? Ace kap maraban jos ba me irin wannan tunanin? Seda abu ya lalace ya tabarbare kaman yanda kasan ta zama sannan zaku taho kuce a kwato maku hakkinku? Yau da fara program dinnan roughly ya kai sati nawa? Haba jama'a 😢 Kai Kai To Allah Ya ja maku jagora Allah Ya baku sa'a brekete family Allah Ya datar daku a gane gsky dame gaskiyar Amin Ya Rabb Ya Rahman
Assalam ordinary shawarana akan wannan shiri agayyaci DSS kusa suzo don anfara musu aiki yakamata daganan akoi wanda dasu wuce dasu don fadada bincike ngd
Slm brekete family arewa, Allah Ya saka maku da Aljannah ta kusa da Annabi,
Wato My Ordinary President da jama'arka wlhy ni ban qara renamawa en maraban jos ba irin wannan lokacin ba, ace abu babba irin wannan yana faruwa daku a garinku amman kuyi shiru? Misali ma ace kun kai kukanku ga hukumar en sanda ta jiharku amman baku samu biyan bukata ba, me ya hanasu zuwa wannan gdae Albarka? Tsakani da Allah yau brekete family ta fara aiki? Duk yawan shekarun nan ace kuna zaune da ka? A kasa samun mutum daya ko biyu dazasu ce kai wannan abun mu danganashi da brekete? Ace kap maraban jos ba me irin wannan tunanin? Seda abu ya lalace ya tabarbare kaman yanda kasan ta zama sannan zaku taho kuce a kwato maku hakkinku?
Yau da fara program dinnan roughly ya kai sati nawa? Haba jama'a 😢 Kai Kai
To Allah Ya ja maku jagora Allah Ya baku sa'a brekete family Allah Ya datar daku a gane gsky dame gaskiyar Amin Ya Rabb Ya Rahman
❤❤❤❤❤❤❤❤
Sun gano usman babba yana bincike akansu shima sun dauke shi Allah ya bayyana gaskiya Ana xalinci akasar nan
Alhamdulillahi
😢wanan duniyar
Uban giji Allah ya bayyana gaskiya
mahaifiya tana cikin bakin ciki😢😢Allah ka tsare mana kadin mu
Allah ya bayyana gaskiya
Baban mu ba wan ALLAH
Gadaya jikina yayi sanyi 😢😢😢
Ina gaishe da ku
Gaskiyane dan hajiya wannan kesdin akwi sarqaqiya
Ina labarin wayar Usman da Bala ya karba agun Chaji
Bag round din da Aka saka video bawan Allah Nan wanda Akace informer ne wajen baiyi kama da wajen jami'an tsaro ba
Ni fa kuna ja mana lokaci fa, ku ringa mikewa akwai ku ringa fadar gaskia ALLAH yana jin mu yana ganin mu kuma yana jiran mu baya sauri ,
This is really painful honestly