A gaskiya wannabe episode din ya birgeni Kumar ya ban tausayi musamman faruq da balaraba muna nishadantuwa sosai allah ya qara basira❤ Reply
Nifah abunda bangane ba angama film din balaraba Duka Kenan kokuma antafi hutun axumi ne Dan Allah amun bayani idan anmaga ne gaskiya ba.amun adalciba Reply
When Shelley’s oajaahsk😂😂
❤❤❤❤❤😂😂🎉🎉😢😢😢😢😢😢😢😢😢
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉😢😢😢😢😢
Gaskiya so ciwone babba😢
Mash Allah watching from Niger 🇳🇪
Mashaallah
A gaskiya wannabe episode din ya birgeni Kumar ya ban tausayi musamman faruq da balaraba muna nishadantuwa sosai allah ya qara basira❤
❤😂🎉😅😂
Shege faruq maganin maxa masu irin halinka😂😂😂😂 wllhy ya bani tau sayi😂😂😅
Thanks
❤❤❤❤❤
Masha Allha 🎉🎉🎉
Jamilun Jidda muke jira, amma kuna wani maganar Matan Gida.
Allah sarki faruk
Kaiiii 😂😂😂
Macha Allah Malan baba Allah kenan
Award Allahu yakara daukaka amin
Nifah abunda bangane ba angama film din balaraba Duka Kenan kokuma antafi hutun axumi ne Dan Allah amun bayani idan anmaga ne gaskiya ba.amun adalciba
Gaskiya amir yayi kyau kaburgaini amir na balaraba❤❤❤❤❤❤
Na tsani ganin Umar m sharif a film
😢Me yasa faruk ya moutu me yasa so da zafi 😭😭😭😭😭😭
Masha Allah film yayi sosai Allah ya Kara basira
Yakamata film din Nan kar ya kare a Nan ,har sai balaraba taji lbrn cewa ya mutu
Wanen gaskiya malam
Gsky Mai shadda ka sallamemu wllh😂
Gaskiya mai chada kai karchene wajan chire mutum nafarko a knw dayasak yayi kachan season
Jama'ah Kurikeni Kar yau Umar Ze sha Mari Har Ga Allah Bansanka Da Son Zuciya Ba 😤😹💔
Muyiwa annabi salati goma goma
Masha Allah Maishadda Allah ya kara basira da daukaka
Amma wllh in ameer yayarda yacika mayaudari Mai San kudi
Wai an gama Shirin Jamilun Jiddah ne?
Can't wait to see matan gida series