Welcome to Hadiza Aliyu Gabon official YouTube Channel,Hadiza Aliyu Gabon who is also known as “Hadiza Gabon” is a Nigerian actress and filmmaker who acts in both Hausa (kannywood) and English (Nollywood) movies.
Facebook https://www.facebook.com/AdizatouGabon
Instagram https://instagram.com/adizatou
Twitter https://twitter.com/AdizatouGabon
YouTube channel https://youtube.com/channel/UCyj07Et77YV__JfrCLfmZIw
Hadiza Gabon also served as an ambassador to MTN Nigeria and indomie noodles company,she is an award winning actress who has won numerous awards home and abroad,one which is the 2013 BEST OF NOLLYWOOD AWARDS for “BEST ACTRESS “
#hadizaaliyugabon #hadizagabon #kannywood #hausafilms #movie #shorts #youtubeshorts #video #videos Subscribe For More Videos
00:36:52
source










































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































Jikar Queen Elizabeth
Hajjiya Hadiza gaya mata bokon nan fa antaba😂😂😂
Gaskiya muna jin dadi film,din ki sosai,
allah ya ƙara hikima da basira mun gode sosai
Masha Allah yayi qlu 😂❤
Yar mai iyawa banza
Allahumma bareek my daughter Allah yabk mj ngr
Komai lokacine duk abunda kakeda anyi Wanda yafi ka Suntafi ko labarinsu yanxu babu😂 abi Allah azauna Lafiya
Ina daga ciki na tsani wanke wanke wlh
Fateema amsarki tamin dayday
Gaskiya yau ta birgeni sosai
Mashaa Allah yaushe zaki gayyata mana Nafisa Abdullahi 😊
I love her jor❤
It’s one thing to talk trash online, but showing up in person just to be bitter is a new low. Let her breathe. It’s funny how they’re trying to make her look like the bad guy when they’re the problem!
Answers din data bayar shine clear difference na me ilimi da jahili. Karatun ya nuna ko daga yanayin Answers data bayar
inayimili fatan alkhairi hadiza allah yasa suji kiranda kika yimusu suji tsoron allah su Daina yadabarna allah ya shiryar mana da zuria
She is very vocal
Ibrahim kududdufawa shugaban masu kallon wannan shiri Mai albarka from Libya
Alhamdulillah, Fatima Allah ya kara daukaka, Gabon inada shawara pls wadannan yan kallon naki ya kmt ayi musu mgn ya ana nunosu suna wata irin dariya ta wulakanci?
People have to know that it's unprofessional and against the ethic to force someone to answer a question against the person's wish, maganan you must choose one person from the listed people close to you ba Abu bane Dake haifar da alkhairi mostly shaidan kesamun wata kafa da zai'iya tasiri. Peace 🙌
Masha Allah inakallo Ina murmushi❤
Ke yrny nagirmeki😂😂😂😂
Whole thing
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Masha allah 💯 🎉
Lolzzz 😂 Allah fateema nan ko !
Ai abinda kk ba addini bane dazakice anamiki hassada
❤❤❤😢
The Problem with our people is Once you are Smart and Vocal you intimidate them! So anything you do is ‘I too know’ or ‘Rawar Kai’ 😂. Weldon Fatima keep making us proud Nollywood dinma kina nan tafe, I love Smart and intelligent people with a touch of decency you must give them a different narrative of Kannywood!!!
Aunty hadiza fatan miji nagari
❤❤❤❤❤❤
hadiza kinda kokari ma sha allah
Omooo I like her replies back to back
To be honest I really like this lady, she is very smart and I wish to meet one day.
Amma babu waway3 kaman masu taɓennan… Menene kuma na wannan 😂😂😂😂😂
Akwai Kara shi Ilimi addini akan ki Saboda dana saurari wanna firar magana Daya biyu uku Sai ki fadi abunda ba haka yake a fadin Allah STW Saboda Allah ya tsara mana komai yanda zamu rayu da kowa Sanna cewa kin fi miji ki lada shi da ya kawo Abu dafawa wanna ba gaskiya bane don Allah mu bi fadin Allah a cikin ko wacce mu amalar mu ba raayinki kanmu ba Allah yasa mudace❤❤❤
Masha Allah fira tayi dadi
Masu tambayar nan ma basuda wayau wae da fizza kika girma ko Wani ya fada Kya maemaeta
Wow!Fateema Hussain,i like the way she answered the questions, she's smart and confident.I laughed aloud 😂😂da take maimaita "Da yake jinina yana da zaƙi'
Fati tamu,,😅
Idan tana burgeka kayi min like….
Shawarman poly ba 😂😂😂😂
Ga wata yar bakin ciki can a audience 😅
I like her perspectives, duk abinda kayi mutane sai sunyi magana so garama kayi abinda zaka birge kanka kawai, enjoy yourself fatima as long as baki sabon Allah, life is too short to worry about small things, masu damuwa da turancinta saboda basaji ne 😀 kuma itama Hadiza Gabon din ai tana turancin
Wanda ya lura fatima tanada maqiyya akanuwayye yamin lake
Fatima Hussaini crushed that interview!
All her expressions, speeches, and responses to audience questions were on point. She addressed a key point when she explained she speaks and acts like an Englishwoman not to show off, but to show Kannaywood's equality with Nollywood and Bollywood. She basically said she's leveling the playing field – when given the chance, she'll shine anywhere.
I'm literally her biggest fan now! Fatima, you're killing it! I wish you nothing but the best in your career – may you get all the opportunities and shine brighter.
Can't wait to see more of your work!
❤❤❤
Waye malam kuma
Amma ta ina ki ka fi namijin da ya nemo ke ki ka girka samun lada?
😮😮hajiya hadiza tace anyi tabara da yawa kenan😂😂 Abin ya bani dariya😂😂
Ammen
Masha Allah yayi kyau 🥰👍
Nidai tana burgeni