📍 Tuntuɓa da Karin Bayani
Daga Kamfanin Al Hayat International, Goron Dutse Kano.
Za ku iya samun mu a:
Kwanar Kasuwa, Office ɗinmu mai Lamba 14, Al-Wabil House, Sharada Phase 1 Kano.
📧 Email: [email protected]
✅ Published & Managed by MBR Media Solutions
📧 Email: [email protected]
#muryarhausatv #muryarhausa #watashida
#tawakkaltu #hausaseries
01:22:19
source







































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































Gaskiya wannan film din shirme ne kawai haba, ba basira KO kadan aciki, har ankai season 3 Amma ba wani cigaba, taya zaace wai Samir ya yaudare ta bayan kuma ita tanemo Shi yamata aiki
Gaskiya wannan film din shirme ne kawai haba, ba basira KO kadan aciki, har ankai season 3 Amma ba wani cigaba, taya zaace wai Samir ya yaudare ta bayan kuma ita tanemo Shi yamata aiki
Gaskiya wannan film din shirme ne kawai haba, ba basira KO kadan aciki, har ankai season 3 Amma ba wani cigaba, taya zaace wai Samir ya yaudare ta bayan kuma ita tanemo Shi yamata aiki
Kun burgeni sosai da tafiya hutu da kukayi na Ramadan, haka ya kamata kowani shiri suyi
wata shida suna sun su saba layi tayaya dahiru ya zama mayau dari a mai makon zara tayi mamaki da farinciki mai arziki kaman haka ya kas kan tar da kansa a gare ta ai abun farinciki ne. gaskiya inna kara ba da shawara a sake bincike a kan wannan tapiyan, domin dadi firm din yana son ya ragu, ina jin dadin firm nan matuka, wai shetty ne tana fadar maga na wa dahiru kamar bawa a duk da ta san masayin shi a yan zu haba ku duba mana
Inma bakutafi Hutu ba mu tafiya zamuyi munada hankali mu 😊
Wai Shetty musulmace ko a ah
gaskiya Dan Hausa ya saba lamba a wannan episode din domin ko dahiru bai cancanci a kirashi da mayaudari ba wanna kuskure ne gaskiya. episode din nan baiyi dadi ba sam
Gsky jahilci kawai muka kallah
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
mai kaunar annabi yamin like 😢😊
❤❤❤
Zuwan zango kauye tinanine ko dawowane yayi
Ko kyau batayi akauyeba wllhy kusama hadixa Gabon ko Jamila nagudu kuga aiki wauta
Ina akasami am ma good student,ai turancin kwararrune
Abeg comot meye Abun yaudara Cikin wannan Abunda dahiru yayi by the way she's the one benefit from him
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤💯💯💯🌹🌹🌹💖💖💖🌹🌹🌹💯💯💯💯💯💯💯💯
😂😂🎉🎉😢😢😢😮
Ita fah Wannan zarar tasaba Wannan haukan role din Daman sai kace ba musulma ba bata daukar haquri akaron farko haka ashirin labarina nasu Mai nasara the same thing irin Abinda tayi,😂
Wlh idan dai har Zara da shetty zasu cigaba da wulakanta dahiru haka zaku rasa mabiya dayawa
Zahra also loves sameer
Dahiru love Sarah so much
Wata shida miye haka? Dahiru baiyi laifi kamata yayi tayi murna da samun shi Amma gaskiya kuka canza soyayyar Dahiru da Zara zaku raasa mabiya
Very nice 🎉
To wai laifinme dahiru yayine?
Ameen dear
fatan alkairi ga ya'n uwana musulmi
Kun raina mana hankali ma wlh. A ina dahiru yayi yaudarar🫤🥵
Bawani laifinda yamata kagyara Dan hausa
kinci gidanku zarah 🙄🙄🙄
Gaskia abunda zahra take bekamata ba
A good movie but Dahiru shouldn't be blamed asuch. Already, stand as her legitimate husband th known known legally.
Gaskiyane shatty wato a kama shi lallai sai kace wanda yamuku laifi bayan shine ma ya taimakeku mtsyuuwwww
Gaskiyaakswisirmeananagarakawaikomutafihutu
Wai ita zara wcc iriyar jaka cee?
Allah yajiqanta da rahama amiyn
Allah yajiaqan matar producer😭🤲🏽yagafarta mata ya mata rahama yakyauta namu zuwan alfarmar shugaba alaihissalam🤲🏼🥺
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
Toh shi mi dahiru yayyi mata in bada hauka ba.. Temakon ta ma yayyi… Mtswwwwwww wanga scene na su bai da maana
❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Macha Allah yayi Allah yakara bassira dadaukaka mounajindadi gaskiya sosai Allah yabiya ❤❤❤❤❤❤❤😂😂😂😂
❤❤❤❤❤❤❤❤