May 14, 2026 Umar M Shareef Hausa 35 #music #soyayyata #webseries #kannywood #labarina #love #umarmshareef 01:12:48 source Post Views: 0
Wato gidan mlm sani suna bani nishadi😂😂😂Gaskiya banji dadin wannan cutar da salamatu dake dashi ba😢😭 Reply
Gaskiya Abdul yayi kokari wajen kakaro kukan karya ya Kuma Maida shi na gaskeÑasan yasha wahala wajen yin hakan Reply
Nifa rabona da film 🎥 din soyayya me dadi tun film din karki manta dani sai wannan film 🎥 su kafai ne suka taba min zuciya ta muna godiya sharifin waka Arijit Singh din Nigeria ❤❤❤❤🎉🎉🎉 Reply
Kai nima fa Kun dauremin Kai wlh allah yakara basira
🥰🥰🥰🥰🥰🥰
Salati goma ga Annabi
Masha Allah ❤❤🎉🎉 🇳🇬🇸🇦
❤❤❤❤❤😢😢😢😢
Zirfincikine yafadamata yanasanta mugani
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Umar baka replay baka like
❤❤❤🎉🎉🎉
😮😂😢
gaskiya umar m sharif bai iya fimba haka ya mana a gidan sarauta ma
Gaskiya yayaha abbas
Ssi godiya 🎉
❤❤❤❤❤❤
Allah yakara basira
Gsk naji Kamar nayi kuka domin Wanan film yayimin Dadi wlh
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Dukk Wanda yasan masoyin❤ Umar ❤m Shariff ne yamin like
❤❤❤
Wato gidan mlm sani suna bani nishadi😂😂😂
Gaskiya banji dadin wannan cutar da salamatu dake dashi ba😢😭
Hi everyone 🎉❤
Masu cewa ba,a kyautawa abass ba tu ai abass Shi yajawa kansa yayi zurfin ciki
Ya kamata acanja sarkar mata nan tinda dai a masu kudi sukazo
And
Allamdulillah 🤲
Nice one
Yayi dadi
❤❤❤❤❤❤❤😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Gaskiya Abdul yayi kokari wajen kakaro kukan karya ya Kuma Maida shi na gaske
Ñasan yasha wahala wajen yin hakan
wlh yam mata basuda saurin fahimta
Suhaima always proud of you since d beginning of these films
Allah sarki yaya Abbasss
🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤😮😮😮
Barka❤
Nifa rabona da film 🎥 din soyayya me dadi tun film din karki manta dani sai wannan film 🎥 su kafai ne suka taba min zuciya ta muna godiya sharifin waka Arijit Singh din Nigeria ❤❤❤❤🎉🎉🎉