Limamin Masallacin Jumu’a na ‘Yandoka da ke Jos na jihar Plateau, CSP Salihu Idris (Alburhan), ne ya ci-gaba da bayanin a yayin karatun da ya gabatar.
Kuma dai ga cikakken bayanin nasa na yau Talata, 2 ga watan Fabarairun shekarar 2026.
#bakoritv #arewa #kannywood #adogwanja #apc #hausa #hausacomedy #hausamovies #ganduje #sarauniyatv
00:20:48
source





































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































