Direct and producer wannan yarinyar misha tayi kuskure gun datake cewa bazata auri kowanne gardiba yaxo Yana Bata umarni Yana juyata to director kafadamata tabaro gardi a gidan eh tsoho Mai dattin hula
Wato gaskiya abun takaici ne irin wasu abubuwa da suke faruwa a kannywood movies kwata kwata abu technology a ciki,
sekace marubutan su da directors nasu basa kallon films na duniya karara be kamata ace DINA ta mallake motar JAMUS ba,
Hujja ta itace a inda jamus ya fara daukan DINA fa airpot ne seya kaita gun cin abinci shin dukkan fadin airpot da gun cin abincin babu CCTV camera kenan?
Aje ma babu CCTV camera din shin meyasa police dake bincike akan case din bece aje a duba CCTV camera na wajaje 2 nan ba? Inya so in anje an duba se ace basu san waya goge footage na CCTV cameras din ba ya zaman to yayan nata hacker ne ko yana da hacker me masa aiki,
Nan kowa yaga karara taci motar amman se a fake da wani case na baya akan cewa me wankin hula yaganta dawani wadda ake zargin ta sacewa mota, Yakamata marubutan kannywood kuna yawan kallon films na duniya don sako zamani a labaran ku.

📝 S FULANI MAIWAƘA ✍️ Kuma yaro mai fasahar rubutun film daga Katsina state 09071846764
A gaskiya tala tayiyawa sosai wlh haba
❤😅
Gaskiya tallah yayiyawa
Direct and producer wannan yarinyar misha tayi kuskure gun datake cewa bazata auri kowanne gardiba yaxo Yana Bata umarni Yana juyata to director kafadamata tabaro gardi a gidan eh tsoho Mai dattin hula
Gaskiya a film kinnan akwai stofin najadu
Yan wahala kawaii😏😏
2 million 2 million miliyan biyu 😂😂😂
Pls wannan advert yayi yawa Wlh 😢
This is amazing❤ but maishadda the advertisements is quite too much please do something about it.
Much love❤
Gaskiya yakamaata Abar saudat ta tarbiya ta
❤❤❤❤❤ I love this sirly
Wai Brazil ko Argentina 😂
Amman gaskia wanna barrister naku Bai dace role nashi ba
To wai shi Baban baya magana ne
❤❤❤❤❤❤❤
Raihana ko kanin devil 😈 😂
Wannan matan bariki ne
😂😂😂
❤❤❤🎉🎉🎉
film yana kyau
Mukula da sallah akan lokaci Dan Allah kuyi subscribe da like
Duk wanda bilkisu takebir geshi yayi like 😅😅😅😂😂😂😂😂😂
❤❤
😂😂😂❤
Babu magana 😢
Kuma sai asamu irin iyayen fatima da malika a zahiri ko?
Wanda yaji folice station da blating yamin like 😅
Wato gaskiya abun takaici ne irin wasu abubuwa da suke faruwa a kannywood movies kwata kwata abu technology a ciki,
sekace marubutan su da directors nasu basa kallon films na duniya karara be kamata ace DINA ta mallake motar JAMUS ba,
Hujja ta itace a inda jamus ya fara daukan DINA fa airpot ne seya kaita gun cin abinci shin dukkan fadin airpot da gun cin abincin babu CCTV camera kenan?
Aje ma babu CCTV camera din shin meyasa police dake bincike akan case din bece aje a duba CCTV camera na wajaje 2 nan ba? Inya so in anje an duba se ace basu san waya goge footage na CCTV cameras din ba ya zaman to yayan nata hacker ne ko yana da hacker me masa aiki,
Nan kowa yaga karara taci motar amman se a fake da wani case na baya akan cewa me wankin hula yaganta dawani wadda ake zargin ta sacewa mota,
Yakamata marubutan kannywood kuna yawan kallon films na duniya don sako zamani a labaran ku.
📝 Lawan A Herwagana
😢😢
😢😢😢❤❤❤❤❤❤
Gaskiya de Sani Danja yaa sha wahala😅ko tausayin shi maa baa ji habba
❤❤❤❤🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🤘🤘🤘
This is stupidity which kind of film is this small thing thriller 🙄 ahh
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
❤❤🎉🎉
Wato gaskiya abun takaici ne irin wasu abubuwa da suke faruwa a kannywood movies kwata kwata abu technology a ciki,
sekace marubutan su da directors nasu basa kallon films na duniya karara be kamata ace DINA ta mallake motar JAMUS ba,
Hujja ta itace a inda jamus ya fara daukan DINA fa airpot ne seya kaita gun cin abinci shin dukkan fadin airpot da gun cin abincin babu CCTV camera kenan?
Aje ma babu CCTV camera din shin meyasa police dake bincike akan case din bece aje a duba CCTV camera na wajaje 2 nan ba? Inya so in anje an duba se ace basu san waya goge footage na CCTV cameras din ba ya zaman to yayan nata hacker ne ko yana da hacker me masa aiki,
Nan kowa yaga karara taci motar amman se a fake da wani case na baya akan cewa me wankin hula yaganta dawani wadda ake zargin ta sacewa mota,
Yakamata marubutan kannywood kuna yawan kallon films na duniya don sako zamani a labaran ku.
📝 S FULANI MAIWAƘA ✍️
Kuma yaro mai fasahar rubutun film daga Katsina state 09071846764
Innadinlahi wa Inna ilanhim Rajunun Tabb wllhy akwai chakwakiya wannan film 🎥 din gaskiya😂😂😂😂