📍 Tuntuɓa da Karin Bayani
Daga Kamfanin Al Hayat International, Goron Dutse Kano.
Za ku iya samun mu a:
Kwanar Kasuwa, Office ɗinmu mai Lamba 14, Al-Wabil House, Sharada Phase 1 Kano.
📧 Email: [email protected]
✅ Published & Managed by MBR Media Solutions
📧 Email: [email protected]
#muryarhausatv #muryarhausa #watashida
#tawakkaltu #hausaseries
01:51:24
source





































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































❤
YA RABBI SALLI ALA SAYYADI RASULALLAH
Gaskiya da kuke cewa film abubuwa da akeyi a zashiri shine kikeyi to wanna maganar bahakaba ce domi bawanda ze tsaya Amai abunda akawa A Zango domin Yama megida nka yase da kadarrasa yaba kudin domin katemaki mahaifin ka Kuma harwa ni Wanda kasanshi yatare ka yakwace kudin wato kuna nu nawa mutane lapiyarka tafima ta mahaifinka kenan ai innine ko zan mutu be isa in bashi kudin nanb wllh haba yakama ta kusan abunda yakama ta kuke yiwa mutane inza kuyi shiri bawai mu Raina kokarinku bane Aman wanna be kamata ba
Se Kuma batun Zara iti shikenan kullum acikin jarabawa take to me anfani kudin da ake cewa natane Kuma har Ina Wani abuda samir xemata harta dinga shiga wanna yanani Bata fita acikin Wani yanayi ba kuma ta sake shiga Wani yanayi Kuma ahaka acikin film din tana kusan ta 2 wace Tafi kowa kudin wanna Abu ko agaske balale ya ke faruwa ba aha
Their is shift from zara character from strong vibrant to weak. Is that how she will rule an empire?
To ai ba ƙarya ya mata ba, shi yayi disguising ne don ya samu Mata.
Ita ce ta nemi ya zama mijin ta na bogi.
Wannan duk shirme ne ba wani abu na burgewa, shi ya boye Identity nashi, ita kuma shashasha ta zama, ba basira.
❤❤❤yayi
Wannan labari sam bai ba.
Kullum Abu daya akeyi a film din 😢
Alhamdulillah for everything 💯🤗😍😍😍😍
❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
But the police fuck up
❤❤❤❤
Gasjiya fim dinku ya hadu 😢sosai alllah yq kara daukaka
Hello wata shida Team ah have one issue to address on 😮 adals wife is poor that they can't afford to pay Medical bills and why is she using iPhone 13 pro let anything be realistic pls
Mtsss shin to miye wannan iskanci in anayi ayi in baa yi kowa ya aure wanda yakeso case close now bansun iri irin abinga abu bawani abu ba yakici yaki canyewa
Why is she overeating abun yayi yawa kamar wanda yayi kisan Kai am tired of watching this show
Maganar gaskiya zango kunbashi raguwar zuciya
Yakamata a duba lamarin hannun gwaggo citta Saboda tana fama da ciwo a hannu maganar gaskiya kenan
ranar yaushe ake wannan film ne
Inde zahra ta mutoh ya film ya kaya
Wannan sadaqatul-jariya ce ko bayan mutuwa ta duk wanda yaga wannan comment nawa yayi ISTIGFARI استغرالله وأتوب اليه❤️
Why was adel wife holding an iPhone 14, and they couldn't afford a hospital bill that is not even up to 150k?😂😂
Jahilcin film
Allah Ya Isah, Wannan Film Ɗin Baya Da Wani Kyau.
Wannan film yana buqatar gyara Idan anaso aci gaba da kallonsa. kayan haushi kawai. mtsww
نعم جميل جداً جداً ❤😮ياطوزافي سريس انن ❤😂😊😢😮
Wayana hannuki kusada
Gaskiya bai yi kyauba Wllh Wanan Hauka ne
❤❤❤
Amma wai shatti ta musuntane ta iya Innalillahi wainna ilaihir rajiuna 😂😂😂😂😂😂😂
Masha Allah Welcome Nice 👍🏻👍🏻👍🏻❤❤❤
Wei shi dahiru ciki yayiwa Zahra
Inde ba cikiba Ina abun chuta ana
Asara data kawai
Wlh zara kinban haushi kiyafe mah Ɗahiru man
Gaskiya bai kamata ache an daura auren ba wallhi, gaskiya idan dei ya tabbata an daura auren toh na daina ganin film dinnan kenan
Allah yayiwa Annabi salati mekuke jiraku bayi
To wai meyene abun kuka anan ni film dinma yafara bani haushi
Subhanallah Mai haka wan, na wani irin film ne. dan hausa kana son zahra ta kamu da ciwon zuciya intaji Samir yayi aure sai tace ya yaudare ta ai kasan mu mata zuciyar mu mai raunine da Allah ka duba de, 🤔😢💔❤️🔥🫀🫁
Har naji wani iri wlh da Allah kar a daura mai aure da Allah 🙏🏻
Don zuciyata Dana zahra zatacutu gaskiya auran yazama Frank ne koh mafarki koh tunani I think that. fata. Alkere ❤❤❤
Wlh beyi kyaubah 😢
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤😂
This is not making sense at all gaskiya wanann shirin baiyyiba maganan gaskiya ya zaayi ma ace yayi aure kuma haba duk wanda zara ke gani bai ishetaba ga wani zancen aure kuma Allah sa dai mafarki ne
Kun debo dakyau kuma za bata aziza nan ba sonshi takeyiba itama da anbari ahaka kawai meye na aure kuma za batamana shiri
We know its not easy but agyara kar ayita jan abu mjn dauka wata shida zai zama daban da sauran