• February 14, 2026
  • Brekete Family Arewa
  • 47

YouTube thumbnailYouTube icon


@breketefamily @BreketeFamilyarewa

02:52:13

source

47 comments on “SHIRIN BREKETE FAMILY AREWA 14th FEBRUARY 2026

  1. 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😱😱😱😱😱😱😱😱😱😱😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  2. Shi wannan hedmastern Dan kutumar uban babanshi besan yadda da yake axuciyar uwa ba,ko jakace ta haifeshi Dan iska shege Dan allah matasan Kaduna ku Zane mana wannan hedmastern ni yafi bani haushi,shege dakiki

  3. Yau nayi bakincikin kasancewata mace badan na rainawa allah ba Amma wallahi wallahi da namijice sena jinyata wannan hedmastern ,jinya ta har abada shege jaki Dan tinkiya dakiki yasan baida gaskiya,

  4. Dan girman Allāh i suggest our very own ordinary Ahmad Isah to delegate a team to undergo an investigation on that school to see if that school is up to the standards.

  5. πŸ€²πŸ€²πŸ€²πŸ€²πŸ€²πŸ«‘πŸ«‘πŸ«‘πŸ‘πŸ€πŸ€πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰β€β€β€β€β€

  6. Mai makaranta karya kake Kowa nadin yakawo kara gidan nan sabida yasan nan ne kawai inda za'a masa adalci abi masa hakkin sa, Alh duk abin da akai mata mai makarantar yasa su yan bijilanti umarni yabasu kusan kuma su jahilai ne

  7. Da Muttaka Mai Makaranta Wanda Baisan Abinda Yakeyiba Da Yan Goranda Suka Bugeta Zasugane Shayi Ruwane,Inbanda Kana Azzalimi Donme Zakace Andauki Maganarta Batareda Anji 6arayinku Ba Ahakan Wai Makaranta Gareka Tir….. Asara Kawai.πŸ™

  8. Duk Wanda Kaji Yana Maganar Abanza Akan Brekete Family Narantse Da Allah Azzalimine Nan Gidan Kuma Gidan Adalchi ne Shikuma Mugu Azzalimi Ko Dan Iska Tofa Basason Brekete Family,Shiyasa Ni irinku Arayuwa Ma Baku Isa Indagamuku Kafaba Saboda Ba Mutanen Arzikibane Ku.

  9. Dan hajiya Dan Allah ku gayyaci wannan Mai makarantar saboda yadda yake magana cikin izza.

    Kuma Wlh naji zafin yadda yace waishiyasa jama'a basason kawo korafinsu Berekety family saboda irin hujjarsa ta banza da wofi.

    Inaji araina duk wanda kaji yasoki wannan gida mai Albarka na Berekety family Wlh yanada tabo damancan azzalumi ne.πŸ™„

  10. Gaskiya Ina rokon wannan gida Mai Albarka da suyi delegate din wasu mutane don bincike a wannan makaranta Domin shine tsohon discipling master Na GJSS rigasa 2012 a wanchan lokacin yabar makarantar kawai Sai Dai akaji ya bude tashi makarantar Mallam Muttaqa Mai gemu Kenan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *