TAKONSAKA – Labari mai cike da darasi da nishaɗi! Yana nuna yadda wasu ya’yan masu kuɗi ke gallazawa ma’aikatan gidansu suna ɗaukar su kamar marasa ’yanci. Amma abubuwa sun juya lokacin da wani ɗan aikin gida ya zama gwarzo, ya ƙi yarda a wulakanta shi ko a juya shi yadda suke so. Labari mai ban mamaki, cike da darasi, tashin hankali da dariya.
Kalli wannan film ka sha mamaki, sannan ka gaya mana ra’ayinka!
#Takonsaka #HausaFilm #HausaComedy #Lakulaku #ArewaEntertainment #Nishadi #HausaMovies #AfricanMovies #ComedyArewa #HausaTrending #Kannywood #NaijaComedy #ViralVideo #DariyaDole #ArewaFilms
00:31:10
source




















































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































