Shehin Malamin, CSP Salihu Idris (Alburhan), ya rufe Muhadarar ne wadda ya gudanar a Masallacin ‘Yan Doka na Jos da ke jihar Plateau.
Wasu bayin Allah ne suka ɗauki nauyin kawo muku shi, da fatan Allah ya saka musu da mafificin alkhairi kuma ya haɗa mu a cikin ladan gaba-ɗaya, Allahumma Ameen.
Ga dai yadda rufe Muhadarar ta kasance a karatunsa na daren jiya Litinin, 27 ga watan Ramadan na Shekarar 1447, bayan Hijirar Annabi Muhammad (S A W).
Sponsored
#adogwanja #apc #arewa #bakoritv #ganduje #hausa #hausacomedy #hausamovies #kannywood #sarauniyatv
00:28:52
source
























































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































