• March 15, 2026
  • NAKOWA TV
  • 11

YouTube thumbnailYouTube icon


Barkanku DavShigowa Tashar Nakowa Official domin samun shiye shiyenmu akan kankari kudai kudannamana subscribe sannan kunnama halamar kararrawa da zarar munsakamuku Sabon shiri asanar daku mun gode.

#nakowatv #arewa #kannywood #hausaseries #hausafilms #garwashi #bakangizo #dangwamna #alluracikinruwa #balaraba #watashi #hausalatest #basarakaiya24tv #thekinghausatv #rabiutheking #zamnitv24

00:20:15

source

11 comments on “TINKWAL SEASON 1 EPISODE 7 VIDEO HAUSA LATEST 2026#

  1. Gaskiya na kowa shawara da zan baka ita ce, ka tsaya kana inganta film din ka. Karanci ace ya kai ko minti 30 ne. Sannan kana dawo da scene na episode din baya da yawa. Dawo da scene na episode din baya baya ba laifi bane amma kar ya rika yin tsawo da yawa. Sannan film din ka babu clip hanger mai kyau. Kawai dai ka tsaya ka duba akwai gyararraki sosai a aikin naka. Indai kana so ya samu karbuwa gaskiya sai kum gyara. Yanzu ka duba wannan episode din minti 20 gabadaya tun daga kan opening credit har zuwa end credit ga Kuma talla amma a 20 minutes.

  2. Ka ga akwai wani series da kuka fara a 2024 mai suna Audu gadara. Magana ta Allah ya fi wannan haduwa, amma kash, da kuka fara sai kuka tsaya baku gama shi ba. Gaskiya dai ka duba shawara ce. Nima Dan film ne Dan uwan ka. Kawai dai ina yi ma magana ta nan ne domin a ji ra'ayin yan kallo.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *