Masanin Ilimin Taurari (Ramli), Malam Abubakar Umar Maisanda ya baiyana hakan ne a yayin zantawarsa da GTR Hausa, inda ya ce harma da na kasar Iran, wanda kuma tuni wasu sun fara faruwa.
Ga dai cikakken bayanin nasa.
#arewa #adogwanja #apc #bakoritv #ganduje #hausa #hausacomedy #hausamovies #kannywood #sarauniyatv
00:22:18
source












































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































