• April 26, 2026
  • Maijama'a Hausa tv
  • 0

YouTube thumbnailYouTube icon


DAGA BIKO
Wani aboki ya kai abokinsa gidan matarsa domin tayashi bikon soyayya… amma al’amari ya juya!
Bayan rikici ya barke, matar ta bar gidan mijinta ta koma gidansu. Abokin da aka kawo domin sulhu sai ya fara samun matsayi a zuciyarta…
Shin wannan soyayya ce ko cin amana?
Me zai faru idan aboki ya kwace matar abokinsa? 💔
Kalli wannan fim mai cike da darasi, soyayya da rikici domin gano gaskiyar lamarin!
👉 Ku biyo mu a Maijamaa Hausa TV don kallon cikakken labari mai daukar hankali!

Daga Biko
Hausa film 2026
Sabon fim Hausa
Hausa movie mai dadi
Soyayya da cin amana
Labarin aure mai ban tausayi
Hausa drama
Kannywood latest
Hausa movies full
Hausa film mai koyarwa
Soyayya mai rikitarwa
Abokai da amana
Matar aure da soyayya
Hausa emotional movie
Hausa trending film
Maijamaa Hausa TV
Sabbin fina-finan Hausa
Hausa love story
Fim din Hausa mai ban sha’awa
Kannywood drama 2026

00:20:10

source

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *