Welcome to Hadiza Aliyu Gabon official YouTube Channel,Hadiza Aliyu Gabon who is also known as “Hadiza Gabon” is a Nigerian actress and filmmaker who acts in both Hausa (kannywood) and English (Nollywood) movies.
Facebook https://www.facebook.com/AdizatouGabon
Instagram https://instagram.com/adizatou
Twitter https://twitter.com/AdizatouGabon
YouTube channel https://youtube.com/channel/UCyj07Et77YV__JfrCLfmZIw
Hadiza Gabon also served as an ambassador to MTN Nigeria and indomie noodles company,she is an award winning actress who has won numerous awards home and abroad,one which is the 2013 BEST OF NOLLYWOOD AWARDS for “BEST ACTRESS “
#hadizaaliyugabon #hadizagabon #kannywood #hausafilms #movie #shorts #youtubeshorts #video #videos Subscribe For More Videos
00:24:48
source


































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































Gaskiya hadiza sabon tsarin nan da kk dauko bai burgeni na da yafi
One love from ur fan
Dan Allah kigai yato hausa shehu
Wai tumbin naki ne ta kwanta haka Hajjaju
Shegiya ke kowa yazo ya dinga aunty haxiza amma ke wanda sun girmeki a masana antar wai sis yar rainin sense
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
“Yau ne mahraz”
❤❤❤❤
My heroine Malama Hadiza Kabara you're Welcome to Gabon Talk Show this interview this is very sweet to me thank you God bless for everyone love Hadiza Gabon May God increase your glory Ameen
Hadiza Bon courage.
Rigijibjib ba Dole 😂😂😂😂😂😂😂 ubangiji ahala gara dau kaka alfarma annbi mahamed s a w
Hajiya hadiza ki gayyato mana da Nafisa abdullahi
Hadiza on n'a besoin de voir Djamila nagodu vraiment 🎉 qu'Allah t'aider d'avantage ❤ qu'il t'a corde une très longue vie pieuse
❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Sai dake uwar daki😂❤
Wlh matar nan na burgene sosai Allah yaqara daukaka
Masha Allah Shiri Yayi Kyau itama ta fadi gaskiyar abubuwan dake damun masana'antar Allah Yasa Mu Dace. Musty Zazzau
Masha Allah ❤❤❤
Wow my actress wlh bata tsufaa she is beautiful ma sha Allah hadiza kabara 😂😂
I am ur fan Hadiza Kabara I really loved ur confidence wllh Allah bless ur soul
Wassallamu alaikum, wai mai yasa bantaba ganin nafisa Abdullahi ko rahama sadau ba a interview dinki
Muhamadu rasulillah ♥️
A Gayyato mana Teemah Tarmacoolar me DAGA Dan Kamfe
Allah yakara lfy da nisan kwana ❤
Masha allah ❤❤❤❤
Gaskiya ne Gabon
Pls what is kwantaye din
Next Jameelah nagudu please 🙏
Wannan din wacece ita
Muna so ganin maryam yahya da nafisa
Please aunty adizatou a gayyato Mana falalu a dorayi
If possible a kawo muna Abida Muhd
Nafisa Abdullahi and rahama sadau stp tata
😂😂😂😂😂😂😂😂
Muna so akawo mana dezeel
Alhamdulillh masha allah ❤
Rigijib tawan
Aslm Malama Hadizat Gabon,
Na lura cewa har yanzun dai baki lika hoton Adamu Zango ba a bangon studio naki. A tunina ke macece da takeson abinda masoyanta sukeso.
Mu fans nakine kuma na Adamu.. ko taimaka ki lika hotonsa pls. Hakan zai nuna cewa ba abinda ke sakaninku kuma mai son daukakarsa ne ke. Na gode.
Kikawo
Rahama sadau
And mansura isa
❤❤❤❤❤❤
Aunty hadiza yakamata a gayyato mana Jamila Nagudu
MashaAllah