Nafisa kinsani kuka sosai da halinki dana mata zaitafi haka wallahi mata da basukai yawan haka awajeba musan man zawarawa dukkanku masoyane dake da baba ado komai kika masa daidaine Reply
Nafisa is the best and most lovede 😍 actress in Kannywood these days. She is a joy to watch. This lady can act✌️✌️✌️ Reply
Wawa
Wato ita maimuna duk kayanta iri dayane abunta😂
Mash allah nice movie
Kinyi dai dai dama mai hakuri inka kure shi abun ba ya kyau
51,30🎉🎉❤😂
Wallahi kusan labarin wata kawata sak,yanzu ta rasu sai yanzu mijin yake da nasani.
Gskya zango akwae gyra lamarinka 😂😂😂
Wace rana ake sake wann film dn
Nidai Dan allah abata power kadan taci masa mutunci ko na minti biyu ne.
Gaya Mai dai wllhi jakine gskya wnna rayuwa ta mlm ba hushe akwai sake
Wannan barin ya farantamin gaskiya ba karya 🎉😂😂😂
Marin nan 100/100
❤❤🎉
😂😂😂😂 tsanani yayi yawa oga
😢😢😢
Gaskiya maimuna Mari daya yayi kadan
I like her dress in this movie so fashion and mature
❤❤❤❤❤❤❤
Zango mugun dan iska ne wlhy ,maimuna gsky sannu da zaman ibadah
Wannan marin da kika masa, yayi kyau wallahi ❤
Masha
Allah yatsare yamaru
Kai zango wannan ae ba kishi bane hauka ne 😂😂
Thanks nafeesat for the slap 🎉😂❤
God naji dadin wannan marin 😂
Oga kana ban haushi kuma kwarewa da burgewa nake gani😂
Gaskiya tabirgeni Wannan mari yayi😂😂😂😂😂😂
agaskiya mu fas din baba ado munyi Allah wadai da wannan marin da akaimai😂😂😂😂😂
Nafisa kinsani kuka sosai da halinki dana mata zaitafi haka wallahi mata da basukai yawan haka awajeba musan man zawarawa dukkanku masoyane dake da baba ado komai kika masa daidaine
Right from here I really enjoy this movie dan Allah I’m waiting for the 3rd episode
Gaskiya wallahi wannan Marin shine daidai😂😂😂
Masha Allah 😂😂
Kai zango ka iya film gsky
Nafisa is the best and most lovede 😍 actress in Kannywood these days. She is a joy to watch. This lady can act✌️✌️✌️
Amma ana irin wannan auren ko? Chabdi jam
😢😢😢
Nakusa tura Maka ashar adm