• April 11, 2026
  • Usman Kabara
  • 8

YouTube thumbnailYouTube icon


Malam Musa Abdullahi tsohon malamin makarantar boko ne, sannan yayi aiki da hukumar raya al’adu ta jihar Kaduna har sai da yayi ritaya a yayin da ya shafe shekaru sama da 50 yana harkar wasan kwaikwayo a Arewacin Najeriya tun daga wasan dabe har zuwa na talabijin da finafinan hausa na Kannywood.

00:57:16

source

8 comments on “Auta Baita | Madubin Usman Kabara #54

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *