• March 13, 2026
  • Musaddiq el-shahud official
  • 0

YouTube thumbnailYouTube icon


KADDARA – Labarin Rayuwa Mai Cike da Darasi
Wannan labari mai suna Kaddara yana dauke da darussa masu zurfi game da rayuwar soyayya, kaddara, jarrabawa, da yadda rayuwa take juyawa ba tare da mutum ya shirya ba.

Wasu lokuta abin da muke so ba shine Allah ya kaddara mana ba. Kuma wani lokacin abin da muke gudu shi ne alkhairinmu.
Ku kalli wannan labari har zuwa karshe domin ku fahimci sakon da yake dauke da shi.
Idan kun ji dadin labarin:
👍 Ku danna Like
💬 Ku rubuta ra’ayinku a comment
🔔 Ku danna Subscribe domin samun sabbin labarai masu kayatarwa #foryou #fyp film
latest hausa movie
hausa emotional story
arewa entertainment
hausa trending film
nigerian hausa movies
african storytelling
viral hausa movie
Allah ya saka da alkhairi. #duet #love #africa # #hausa

00:24:44

source

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *