Mun gode da kallon shirye-shiryenmu. Danna Subscribe, sannan a danna kararrawa domin samun sabbin shirye-shiryenmu da zarar mun dora. Mun gode.
Cast:
Aminu Shareef Momo
Amina Muhd Rabi’u
Fa’iza Abdullahi
Hauwa Abdullahi
Isa Bello Ja
Safiya Kishiya
Crew:
Director: Ibrahim Bala
D.O.P. : Moses Steve, Salim G Boy
Gaffer: Nura Hudu
Location Manager: Shamsu Glo
Costume: Faisal Costume
Make Up: Alhaji Suji Jos
Editor: UI Editor, Ahmad M. Abdullahi Maigaz
@Saira Movies @AL-RAHUZ FILMS PRODUCTION LIMITED @Maishadda Global Resources @Ali Nuhu
@BAKORI TV @ABNUR ENTERTAINMENT @daddy hikima tv @muryarhausatv
GIDAN SARAUTA
LABARINA SEASON
KISHIYATA SEASON
MANYAN MATA SEASON
ZAFIN NEMA SEASON
WATA SHIDA
UWAR GIDA
AISHA HUMAIRA
00:49:00
source













































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































Masha Allah fatan alkairi
Gsky film dinnan yana kyau sosai d sosai wlh. Kawai matsalata daku dayace. Danaga bayan anyi mentioned din crew and cast. Daga baya Kuma a kayi tagin din mayan kanywood celebrities da manyan channels anma ba,amana tagin din Adam A zango ba, wannan kawai shine damuwata. Kuma na kalli tin daga na daya har na yau (9) anma banga ansashi a wadanda ake tagin ba gsky wannnan shine kawai ya batamin rai
🎉🎉🎉🎉🎉
Natu tana over acting tana magana babu ladabi
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
😂😂😂😮😮😮
Allah yasa Ilham tamutu ahannun kawayenta
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉😢😢😢
Dan Allah wanan wakan na kwarshe wa yayi??
Kinayi munajin dadi
Takamata ace ilham taramu salim tunda. Tagane gaskiya sannan kuma shida yar Fulani suje suyi rayuwarsu aman darekta yasa susha wahala da talauci.ita kuma ilham ace tasami ciki ta haihu harma Yaya biyu maza ace kuma Yaya salim dinne .
Saimuga yaya salim din zaizi ga Yaya biyu kuma ba yadda zaiyi yakomo gun ilham.
❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
Natu yazama dole tazauna da yar uwar tah ahalin da ma,u take ciki
Gaskiya banji dadin abun dayake faruwa da duka matan ba saidai kawai films film ne
Slm gaskiya inajin dadin shir
Gaskiya momo yazalunci ilham sai dai sakayyar director kawai 😢😢😢😢
Ya burgeni sosai
Sallallahu alaihi wasalam
Sallallahu alaihi wasalam
Sallallahu alaihi wasalam
Sallallahu alaihi wasalam
A fagen iya Acting Momo Duniya ne
😂😂Wai ilham ya take mai Kamar Uwarshi neh wai
Allah sarki mata kenna 🙏 chehakori so so so 💔💔💔🥹🥹🤐🫣🫣
Thowai cikin nata yana cikin malim malim dimshine,akwai cikin Amma bamu ganinishi.
😢🎉🎉🎉
❤❤❤❤❤🎉