• January 13, 2026
  • NASIBI TV
  • 41

YouTube thumbnailYouTube icon


00:48:56

source

41 comments on “HAKKIN MACE SEASON 1 EPISODE 1 (Web Series 2026)

  1. Miye amfanin mai gidanka da kuddi amma gidansa baa wadata dasu din kuma iyalinsa su zauna acikin kunci da kuma rashin ci mai kyau 😞in sha Allah hakkin matarsa da na diyansa sai sun makara a bisa kansa duk wanda yake tare dani pls ya Danna mun like 🎉😂😂😂

  2. Sambo ya sayen mahaifiyar Hafsat irin wadannan iyayen wadanda basu saurare diyansu a duk halin da suke ciki na rayuwar aure 😢😢at the end sai kaga yaransu suna shiga mugun hali wanda Allah kadai zai iya ceto ka idan da sauran kwana atare dakai Allah ya ganar da wasu iyaye masu wannan halin..

  3. Mtswww😕😫
    Miye amfanin wannan dukiyar taka baka kyauta tawa iyalan ka😮😮
    Kuma wannan jamilu din ba mutumin arxiki bane😂😂muguwar shaawara yake bayarwa😅😅
    Nagano kamar jamilu nan seyaga bayan sambo tare da messy wae harda wani gyara masa suna SMB😂❤❤

  4. 💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *