Alhamdulillah Masha Allah maganar gaskiya wannan film yayi kyau sosai kuma ya tabbatar min cewa Hausa film Muma zamu iya wannan film kamar a India dalili shine yazo da abubuwa Saban daban kamar subtitles mai kyau Babu shirme acikin sa da kuma dauka Mai kyau da sabon salo mai daukar hankali kamar wajen amarya Babu sinyan baki wannan shine ya tabbatar mana da cewa director yasan aikin sa
Wonderful🎉
Subhanallah 😥💯
Gsky kamar banida jurian da zan chigaba da kallan film din nan saboda rayuwata natsani zargi da wulakan chi
Kai gaskiya atsorace Nike kallon film dinnan
Wai korto😂😂😂
Alhamdulillah Masha Allah maganar gaskiya wannan film yayi kyau sosai kuma ya tabbatar min cewa Hausa film Muma zamu iya wannan film kamar a India dalili shine yazo da abubuwa Saban daban kamar subtitles mai kyau Babu shirme acikin sa da kuma dauka Mai kyau da sabon salo mai daukar hankali kamar wajen amarya Babu sinyan baki wannan shine ya tabbatar mana da cewa director yasan aikin sa
Maganar gsky wannan moves din yafara ban haushi😮
Kuma wallahi yanda nafisa Tayi actibg ya nuna mana cewa babbar jarima ceh ta bugawa ajarida
Wayyo anayi muna jin dadi muna nan muna bibiya sai inda akatsaya
Film din nan rayuwata kwai yake haskawa hmmmm
Allah uban giji yaji kansa
hhhhhhhi
Who's here today??😂🙌🏾
😢😢😢
Akwai rashin mutunci a film dinnan 😂
Adam a zango iKon Allah ❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉
Team falalu a doraye team like pls
Colabur with best actor marafa
❤❤❤❤
🎉🎉❤❤❤❤
Gaskiya duk Wanda yaga wannan yasan Yana faruwa sosai damu mata to Allah ya gyara ya ganadda mu 😭
Woooooowwweeee🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤😂😂😂😢😢😢😢😢😢😢
😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢
Indai acting ne na Shiga damuwa abarwa nafisa Abdullahi kayanta❤