#Latest Hausa Music# latest Adam A Songo Song# Latest Ali Nuhu Song# Latest Aisha Music# #Music# Click here to watch the best of Hausa Songs. https://www.youtube.com/channel/UCHScB40WnS9mdjgI5yJLlgQ?disable_polymer=true
Assallamu Alaikum! As Fasting commence tommorow In Shaa Allah, I wish you and ur entire family well, may Allah answer all your prayers and grant you all that your heart desires in good health, and at the end of the fasting, you will come out more stronger, more healthier, more blessed In Shaa Allah-Amin. I pray to Allah (SWA) to use this Ramadan to cast away the global pandemic in the world-Amin. Please remember me in ur prayers and the entire Muslim Ummah.
Wannan ba dai dai bane jahilincin yayi yawa aina aka daukan mataki akan laifin da yake zargi baka tabbatar dashi ba. Gaskiya ni kabani haushi a wannan film din, duk wani mai kishin addininsa yasan darajan mace idan yaga wannan film din naka dole yaji ya tsaneka dalilin abubuwanda kayiwa matarka a wannan film din, Allah ya kyauta ya kuma shirya, kuma baikamata kuna irin wannan Fina finan ba. Kuke tace abunda xaku nunawa jama'a kafun kufitar, wannan yasaba qa idan tarbiya dama addinin musulunci. Allah ya shiryar yasa mugane
Ohh nawa please don't do this ooooo Sadiq sani Sadiq 😍 😍🇬🇭🇳🇬
Hba nawa this is to much nah
Wai wannan Wana irin abu ne bakya sa ainihin sunan film in mutum yana son ganin na biyu fa ai babu
U see your life hmmmmm
Wai ina na 2 dinsa plz
Assallamu Alaikum!
As Fasting commence tommorow In Shaa Allah, I wish you and ur entire family well, may Allah answer all your prayers and grant you all that your heart desires in good health, and at the end of the fasting, you will come out more stronger, more healthier, more blessed In Shaa Allah-Amin. I pray to Allah (SWA) to use this Ramadan to cast away the global pandemic in the world-Amin. Please remember me in ur prayers and the entire Muslim Ummah.
#Stayhome,
#Stay safe!
#SaveLives
Ramadan kharim 🤲🤲🤲 Najib Gali Daura
Yaya sunan film din ne
Wanna yariyan tabani tausaye 😭😭
Mata ina bakou shawara daga koun fara samoun irin haka daga wagen maza to wly toun touni kounemi mafouta
Bonjour.
!n
2
Tosi film Sadik Sani Sadik inana biyu 2
Me akayi kenan film babu suna
I really enjoy Hausa movies I don’t know why
Kenan bana biyu 2
Yaya Suna film din ne
Dadin kuwa wasa fargiki
I'm so sad 😭😭
Wannan films din bashi da wata ma'ana just waste time ⌚, shi yasa kulum kune koma baya a harkar film.
Wannan ba dai dai bane jahilincin yayi yawa aina aka daukan mataki akan laifin da yake zargi baka tabbatar dashi ba.
Gaskiya ni kabani haushi a wannan film din, duk wani mai kishin addininsa yasan darajan mace idan yaga wannan film din naka dole yaji ya tsaneka dalilin abubuwanda kayiwa matarka a wannan film din, Allah ya kyauta ya kuma shirya, kuma baikamata kuna irin wannan Fina finan ba.
Kuke tace abunda xaku nunawa jama'a kafun kufitar, wannan yasaba qa idan tarbiya dama addinin musulunci.
Allah ya shiryar yasa mugane
Nice
Waisi wanna film din musunansi
Baiyiba saboda ba ma gana