• June 22, 2017
  • KRM Media
  • 31

YouTube thumbnailYouTube icon


Labarin ISA (YESU) Hausa Movie

02:07:54

source

31 comments on “Labarin ISA (YESU) Hausa Movie

  1. Tarawa da suka kawo muku kiristanci(Christianity) sonata karban musulunci. Yanzu haka Islam yafi kowane addini saurin yaduwa Europe, Amma ku Christians din Nigeria haryanzu kun kasa ganewa. Allah ganar da kirsticin Nigeria.

  2. Allah dayaneh.wlh wannan labari ya sa6awa Alqur'ani mai girma. Annabi isah bai yar da akirashi da Allah bah. Kuma ba shine aka kashe bah. Wannan labarin qaryaneh kawae. Kuma annabi isah musulmineh wallahi. Allah ya daukaka musulunci da masu taimakun musulunci. Allah ya qasqanta kafircih da mataimaka kafircih. Ameen ya rabbih.

  3. my name is mallam bashirr mangafi musawa Katsina ALA kyauta karya Kawai yahudawa Kawai marasa ilimi Kawai jahilai Kawai Kun tafka kuskure bayi bul dakuka sanya San zuciya acikinta ita kuke yin film da,ita lallai yat abbata ku jahilai ne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *