Please subscribe to Dorayi Films’ YouTube channel:
https://www.youtube.com/channel/UCJ1sz8vDjvbBh0trUOUX0lw?sub_confirmation=1
#GidanBadamasi #gidanbadamasiseason7 #DorayiFilms #Falaludorayi #HausaSeries #HausaFilms #kannywood
#GidanBadamasi #DorayiFilms #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel #bosho
#HadizaGabon #falaludorayi #dankwambo
#GidanBadamasi is a situational comedy-drama that is centered around a controversial family, the “Badamasi Family.” Alhaji Bamasi, a wealthy man 70 years old, has married many women in his life and has many children, some of them are nowhere to be found. The drama revolves around Bamasi’s family which gang up against him when he fails to fulfill his promises. It is a war between a stingy father and his ambitious greedy children. Gidan Badamasi is the first of its kind in the Hausa language in which an ensemble of comic characters entertain and educate through a flow of storylines that keeps the audience waiting and guessing about what will happen next.
Gidan Badamasi fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin ‘ya’ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba’in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi ‘ya’ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa ‘ya’yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun ‘ya’ya
#GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilimantarwa akan hakkin hakkin ‘Yaya akan mahaifinsu da hakkin Mahaifa akan ‘YAYANSU, Muhimmancin zumunci, rikon Amana, da kuma ILLAR AURI SAKI.
ta hanyar amfani da gwanayen ‘yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.
Created by Falalu A. Dorayi
Nazir Adam Salih
A Dorayi Films Production
DOP: Nelcon Nel
Story: Falalu A. Dorayi
Screenplay: Nazir Adam Salih
Directors
Falalu A. Dorayi
Ahmad A. Dorayi
Sanusi Danyaro
#gidanbadamasiseason7
#episode1
Cast
Magaji Ibrahim Mijinyawa
Nura Muhammad Dandolo
Hadiza Aliyu Gabon
Sulaiman Yahaya Bosho
Tijjani Abdullahi Asase
Mustapha Badamasi Nabraska
Hajiya Zulai Rigachikum
Ummah Shehu
Hadiza Kabara
Ameerah Shu’aib
Ibrahim Mandawari
Ibrahim Scarter
Yusif Haruna Chinedu
Hauwa Ayawa
Falalu A. Dorayi
Rabiu ibrahim Daushe
Aminu Mirror Zaria
Sani Dangwari
Umar Gombe
Usaini Sule Ko
Alasan kwalle
Ibrahim Yala
Amina LuLu
#dorayifilms
https://youtube.com/c/DorayiFilmsandDistributingltd
01:18:45
source



























































































































































































































































































































































❤❤❤❤😂😂😂
Yaya dan kwanbo muna yinka 100 💯 M Smiling Event International Limited
Yaya dan kwanbo muna yinka 100 💯 M Smiling Event International Limited
Yaya dan kwanbo muna yinka 100 💯 M Smiling Event International Limited
❤❤❤❤
Masha Allah andawo da ci daban gidan Badamasi. Amman Inada tambaya domin Allah. Ya jima inata searching na Season 6 a youtube amman bansamu ba. A Ina zan samu.
Masha Allah andawo da ci daban gidan Badamasi. Amman Inada tambaya domin Allah. Ya jima inata searching na Season 6 a youtube amman bansamu ba. A Ina zan samu.
Masha Allah andawo da ci daban gidan Badamasi. Amman Inada tambaya domin Allah. Ya jima inata searching na Season 6 a youtube amman bansamu ba. A Ina zan samu.
Masha Allah andawo da ci gaban shirin gidan Badamasi. Amman Inada tambaya domin Allah. Ya jima inata searching na Season 6 a youtube amman bansamu ba. A Ina zan samu.
Masha Allah andawo da ci gaban shirin gidan Badamasi. Amman Inada tambaya domin Allah. Ya jima inata searching na Season 6 a youtube amman bansamu ba. A Ina zan samu.
wanan film din yafi Labara na ma'ana
Gaskiya aikinka yana kyau falalu, Allah kara basira
Duk me kaunan gidan badamasi ya min like 🎉🎉🎉🎉🎉🎉
😂😂😂😮
Allah qarawa annabi daraja
Ataƙaice dai ƙarshen wannan kashi na farko, ana so a wanke Fulani, akan ɓarna da suke wa mutane, tare da ƙoƙarin nuna cewa Hausawa ma suna yin irin abinda su Fulani ke yi, wannan kuma ƙarara son zuciya ne ku waɗanda suka shirya wannan lamarin kun san su waye asalin maɓarnata
This guys tried a lot is been a long I love hausa film like this paticular 1
Nice one
Gaskiyane masha allah
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤
Allah yaba mama lfy