GARWASHI SEASON 4 EPISODE 1 is finally here!
Wannan Hausa series cike yake da soyayya, rikici, barkwanci da darussa masu karfi.
🔥 Garwashi Season 4
🎭 Starring: [Fiddausi Yahaya, Yakubu Muhd, isah Feroskan, Kb International]
📅 Released: July 2025
🎬 Directed by: [Trooper & Babangida Bangis]
📌 WATCH FULL EPISODE HERE ⬇️
Subscribe & turn on 🔔 for more episodes from GARWASHI SEASON 4.
#Garwashi #HausaSeries #Hausa2025 #TrendingHausa #Kannywood #HausaDrama #GarwashiSeason3
01:23:27
source
































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































Malan sani yaga samu yaga rashi😅😅
Welcome back 😊😊
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
❤❤❤❤❤❤❤❤wow well come back
Hihin kudin liki da dangi
Wannafa kin mun na ashirin da Tara fa😂😀😃😆
Dikkanin wanna ya akacire maryam yahaya allah yatsine mai 😭😭😭
Naji dadin saka Minal a wannan Shirin, ❤❤❤❤duk da banji dadin cire zubaida ba😢😢😢😢
Mama fauziya mufa ko ysnzu an biya mu.
❤❤❤
Bob Marley day😂😂😂😂
Barkanku da dawowa nayi kewanku sosai
Nagode gada😂
❤❤❤ très bien pour vous 😂😂😂😂😂
Alhamdulillah
Gaskiya talla yayi yawa
❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉😢😢😢😢😢😢🎉🎉🎉🎉
Inkunsan bazaku karasa da mutum.bq tun farko karku fara
A cikin SATI DAYA Na kalli shirin Garwashi tun daga Season1, Episode1, sai ga shi yau Na cimma wannan season.
Kai kai kai kai…
Ya kaman Sabuwar Salamatun nan Correct ce?
Emana
Mesa aka canza zubaida
Da zaran an canza Yan wasa wallahi wasar se ta daina dadi, me ya sa baza a ringa hakuri ana binsu a hankali a zauna lafiya ba
Kasim be soft
Gaskiya Salamatu tada tafi iya acting i miss her and maryam yahya
Tallah yayi yawa😢
😂😂😂😂
👍👍👍👍❤❤❤❤❤❤️😘😘😘😘😘😘😘
Gaskia Ma'u ta fito a munafuka sakkk! Ga talle ya Mana yawa kai innalillahi kallon Hausa series ko bala'i😢 episode 25-30 mins ansa over an hour… Gaskiyar Alhikima dai ashe tallen shine abun naku, don talle ake series din
allaha sarki 🎉
mai kaunar annabi yamin like
Gaskiya ku dawo da maryam yahya mun saba da ita 😢
❤❤❤❤
Kai jama a Gaskiyane kurabudaita afolic😂😂😂 tayikahna 2 😂😂😂😂❤❔️💖🏃➡️💖✅️👈🏃➡️✅️
Wai me ya faru ne naga ana ta chanja jarumai mata