• December 24, 2025
  • MURYAR HAUSA TV
  • 26

YouTube thumbnailYouTube icon


📍 Tuntuɓa da Karin Bayani
Daga Kamfanin Al Hayat International, Goron Dutse Kano.
Za ku iya samun mu a:
Kwanar Kasuwa, Office ɗinmu mai Lamba 14, Al-Wabil House, Sharada Phase 1 Kano.

📧 Email: [email protected]

✅ Published & Managed by MBR Media Solutions
📧 Email: [email protected]

#muryarhausatv #muryarhausa #watashida

01:48:38

source

26 comments on “WATA SHIDA SEASON 2 EPISODE 12 – Muryar Hausa Tv

  1. For viewers who need subtitles, they are available on our YouTube channel ✅
    How to turn on subtitles:
    1️⃣ Start playing the video
    2️⃣ Click on the ⚙️ (Settings) icon
    3️⃣ Select Subtitles/CC
    4️⃣ Choose your preferred language
    Thank you for your continued support ❤️
    Enjoy watching Wata Shida 🎬✨

  2. A farkon series dinnan ance Zara mace ce mai kaifin basira koh? Mutum Mai basira baya yanke hukunci batare da bincike ba Koda kuwa abinda aka gayamai baiyi making sense a kunnensa ba,sannan mutum mai kaifin basira baya qin sauraron shawarar wani Koda kuwa wannan mutum din bakowa bane kuma Koda karamin yaro ne mutum zai saurareshi domin zai iya samun wata makama,
    Na 2 ance Zara mace ce mai Tarbiyya koh? Tayaya mutum Mai Tarbiyya zai gayawa tsoho kamar wannan wai Yana tabin hankali? Sannan maye ya hanasu tambayar Ina gawar kamsusi idan har da gaske ya mutu? Tin farko da ba,a siffantata da irin abinda baza,a bata daman Yi ba,sannan idan har tanada kaifin basira ya kamata ace lokacinda babanshi ya kirashi kuma ta waiga taga structure nashi yayi kama dana Dahiru sannan kuma ya kirashi ne da suna Sameer ta tina cewa wani ya kirashi da Sameer a baya kadan lokacin da suke je restaurant,tin daga wannan lokacin ya kamata tayi bincike mai zurfi,but anyway nasan kawai dai kunaso ne kuja film din yayi tsayi amma dai akwai gyararraki daya kamata a duba a gyara,sannan bawai nayi wannan rubutun bane with negative mind,a,a nidai so nake ace Kannywood suna kula da kuskure komai kankantarsa domin hakan zai karawa film dinku kayatuwa,ko lokacin birthday din Zara akwai maganar da Dahiru Sameer yayi da bai kamata ace yan kallo sunjita ba tinda bata cikin tsarin,lokacin dayace (Sai kace birthday dinki da gaske) fatan za,a gyara.

  3. Bonsoir ouais monsieur équipe poussette film il y a quel problème ils sont allés se reposer un peu j'attends ton message pour voir depuis ils sont allés repos❤❤❤❤❤

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *