UWAR GIDA Season 2 Episode 10 β A powerful Hausa drama about family, love, and jealousy.
This film shows real Nigerian family life β marriage struggles, betrayal, and survival.Just like big life challenges such as loans, credit, insurance, mortgage, lawyer advice, software, hosting, and education classes, family problems also need strength and courage.
π Keywords:
Hausa Film 2025, Hausa Drama Movie, Nigerian Movies, Hausa Love Story, Family Drama Series, Hausa Entertainment, Hausa Romantic Drama, Loans, Credit, Insurance, Mortgage, Lawyer, Software, Hosting, Degree, Classes
00:55:35
source
































































































































































































































































































Kuna cewa kuna nuna yadda rayuwa take amma a banxa
Wannan rayuwar ta cutar da wanda yake da gaskiya wlh kuna batamana rai wlh abu se kayan takaici da haushi kuna gaba kuna dawowa baya habaπ’
Kuna cewa kuna nuna yadda rayuwa take amma a banxa
Wannan rayuwar ta cutar da wanda yake da gaskiya wlh kuna batamana rai wlh abu se kayan takaici da haushi kuna gaba kuna dawowa baya habaπ’
Amina tana burgeni sosai wlh
Gaskia kabiru zakaci gidanku don Najiba Bata kirki
β€β€β€β€β€β€β€β€β€ππππππ
Ya Allah Ina rokonka da kada ka Bani suruka Mai irin Halin mahaifiyar Haneefa.
Gaskiya aliyu baka kyuta ba
β€πβ€πβ€πβ€πβ€β€πβ€πβ€π β€β€π β€
Masu taurin kai biyu sunhadu…kabir da najifa..semuga yanda zatakaya..nafisa kikoma gidanki kawai kisha kallo..π π π
Hhh hanifa batson komawa gida..ai tasan sauran idan takoma..shara da wanke wanke nanan jiranta.π π
Gaskiya aliyu yabani haushi awannan episode din.yanayi kamar wawa.har shima wai ya yarda maryam tasama hanifa guba. Gaskiya kabani haushi
Allah sarki maryam.kiyi hakuri Allah ya hadaki da sokon miji. Wlh aliyunnan haushinsa nakeji
Nagode baban hanifa ka burgeni wlh.idan harnifa takwana agidan ubanta to itama hajiya taje takwana a gidan ubanta wannan shine magana.π π
β€β€β€β€β€β€β€β€β€
Wannan uwar ta hanifa anbata role wadda zatasha zagi wlhπ
β€β€β€
π’π’
Gaskiya nima aliyu ya bani mamaki
Na tsani haydar
Aliyu baka da kai neπππ
By this time dai kiris ya rage ABDUL D ONE yasha marar tuwo wurin mata.
Wannan taken da kake tayi ta bangaren uwar gida da amarya fa??πππ
Uwar diga
Amma fa Haidar akuya ne. Ya bar Maryam ta tafi, ya je yayi ta fama da waccar tunkiyar kamar sa.
Yes tsintattaciyar mage bata Mage haka aka ce ko
Gaskiya wannan muguwar uwace