• October 21, 2025
  • ABNUR ENTERTAINMENT
  • 33

YouTube thumbnailYouTube icon


01:17:44

source

33 comments on “JAFAR 2 TASKA KANEEWOOD EPISODE 13

  1. Wlh a wannan firm din na qara ilimi akan rayiwa Dan komai wuya komai rintsi ka daure ka Nemo mace ta gari ka aura ynz Jafar inda matarsa ta juya masa baya da yazai Allah ya hadamu da matan da zasu kasance damu a kowanni hali

  2. Lallai Babu Ba Abokiyar kowa ba ce Sai wanda ta shafa da kuma mai kaunarsa Na kusa, Hakika wasu mutanen Butulu ne, duk yadda za ka musu Halacci Bawa dai ya iya takunsa wlh mutanen yanzu Ba Ababen da za ka yiwa irin wannan Sadaukarwar ba ne, hasbunallah wa Ni'imal wakeel

  3. Lallai lokacinda ka ke dashi Sai Abinda kace, komai kayi daidaine kowa Na Son ka, Lokacinda baka dashi kuma baka ishi wasu kalloba Balle Saurare, Allah ka mana rufin Asiri mai dorewa ka lulluɓemu da Rahma da sutura ya Allah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *