• November 19, 2025
  • MURYAR HAUSA TV
  • 29

YouTube thumbnailYouTube icon


WATA SHIDA SEASON 2 EPISODE 7πŸ“ TuntuΙ“e Mu domin Karin Bayani
Daga Kamfanin Al Hayat International, Goron Dutse Kano.
Za ku iya samun mu a:
Kwanar Kasuwa, Ofis Ι—inmu mai Lamba 14, Al-Wabil House, Sharada Phase 1 Kano.

πŸ“§ Email: [email protected]

βœ… Published & Managed by MBR Media Solutions
πŸ“§ Email: [email protected]

01:11:14

source

29 comments on “WATA SHIDA SEASON 2 EPISODE 7 – Muryar Hausa Tv

  1. Allah ya saka da Alkhari 'Yan UwaπŸŽ‰

    Jama'a kamar yadda kowa ya sani cinmutuncin da a ke yiwa Al'ummarmu ta Arewa, ba 'karamin taba mana daraja yake yi ba, ya yana cutar da mu kamar Gobarar Daji, Yana karya Tattalin Arzikinmu, Yana 'Bata Sunan Arewacin Nigeria a IDON Duniya.

    Ya kamata kowa da kowa mutashi tsaye mu 'kalubalanci wannan masifar da ta addabe mu ta ko Ina har sai mun kawo 'karshanta Dan Girman Allah Jama'a a taimakaπŸ‘πŸ˜­

    Wannan shine dalilin da yasa mutanan mu masu Shirya fina-finai da Mawaka, mu ke ta kira ga Duk wani mai fada aji da yake a fadin 'kasarnan, dan Allah ku taimaka mana akawo karshan KASHE-KASHE da SACESACEN MUTANE da ake yi a Arewacin Nigeria 😭😭😭

    Muna kira ga Jama'a da kowa ya Dauki Wuridin FALAKI da NASI.

    Daga P.R.O Kennywood Producers Association of Nigeria (KAPAN)
    &
    AUDITOR (2) Motion Picture Practitioners' Association of Nigeria (MOPPAN).

    Hayatuddeen Yakubu (Baba Hayatu)πŸ™πŸ˜’

  2. Ina masu tace fina finai Agaskiya saka scene din kidnappers da Kuma yanda suke amfani da kaya da suke da alamomin Addinin kamar amfani da rawani, da hula kuskure ne. Daman maqiya musulunci Sun tafi akan musulmai mu muke ta,addanci. idan ma akwai Wani fa,idar sawa nangaba yakama ya abarshi kodan saboda kare mutuncin qabila( tunda da yaren hausa su ke) da addini.

  3. Wow πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰β€β€β€β€β€β€good πŸ‘ good good good good good good good good good good πŸ‘

  4. ❀️❀️❀️😘😘😘🀭🀭🀭πŸ₯³rπŸ™πŸ™πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ’₯πŸ”₯πŸŽ‰πŸŽ‰no

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *