GARWASHI SEASON 4 EPISODE 12 is finally here!
Wannan Hausa series cike yake da soyayya, rikici, barkwanci da darussa masu karfi.
๐ฅ Garwashi Season 4
๐ญ Starring: [Fiddausi Yahaya, Yakubu Muhd, isah Feroskan, Kb International]
๐
Released: October 2025
๐ฌ Directed by: [Trooper & Babangida Bangis]
๐ WATCH FULL EPISODE HERE โฌ๏ธ
Subscribe & turn on ๐ for more episodes from GARWASHI SEASON 4.
#Garwashi #HausaSeries #Hausa2025 #TrendingHausa #Kannywood #HausaDrama #GarwashiSeason3
01:41:26
source






















































































































































































































































Wai dan Allah meyasa aka hada mardiyya da wannan saleem din?๐๐๐
Gaskiya ba ay mata adalci ba haba.
daga masu kawo junabiyu saikuma barayiba
They shouldnโt put nurses in this type of situations abeg
Wow ๐ my super star walid kassim walido . Allah sarki kamal aboki anywhere he is he will be so proud happy with his best friend walid .
Allah ya bashi Al-Janah
Zubaida Kuna cikin masifa
tofa ansachai Elyakub
Allah Mai girma , Allah Mai Iko yabar duniya๐ข๐ข๐ขDan kidnapping
โคโคโคโคโคโคโคโคโค๐๐๐๐๐๐
Mashallah ๐ฅฐ๐
โคโคโคโคโคโค๐๐๐๐๐๐
Dan Allah kubar asmau ta huta mana
Kowani rana sai Zinariya tayi kuka๐ข๐ข๐ข
โคโคโคโคโคโคโคโคโคโค
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
๐ ๐ ๐ ๐ ๐ maln sadi
โคโคโค
Skk๐โคโคโค
Gaskiya garwashi yayi wlh๐๐๐ฎ
๐๐๐๐
๐ ๐ Hhhhh mlm sani Sai da Kai ๐๐
Kai Gadda wai gayamusu dai baby๐ango fa suka kama kumaa ba'a taba kama Ango b๐
๐๐
โคโคโคโค๐
โค๐โค๐โค๐โค๐โค๐โค
Aslm brk ku in fim ษinna fatan kairi waiku Asma'u bakwa iya fiddata daga cikin wannan ฦangin datake ci ya isa hakanan tunda mijinta kabir ya rasu batada kwanciyar hankali ni shine damuwa ta (inayi muku fatan al khairi d'salam)
Aslm brk ku in fim ษinna fatan kairi waiku Asma'u bakwa iya fiddata daga cikin wannan ฦangin datake ci ya isa hakanan tunda mijinta kabir ya rasu batada kwanciyar hankali ni shine damuwa ta (inayi muku fatan al khairi d'salam)
Tab mardiyya tafada hannun Yan sar๐ Allah yakatse miki wannan wahala
โคโคโคโคโคโคโค๐๐๐๐๐
Wayyo Allah zubaida tace babarmu tun bakin kofa ๐๐
How does Rufaida even force this much to marry a man that hates her , it is by force ๐ขshe is really the most annoying character to me
Gsky ynx series dinnan talla yayi yawa aciki
โคโคโคโคโคโคโคโคโคโคโคโคโคโคโค I โคโคโคโคโคโคโคโคโคโคโคโคโคโคโคโคโค
โคโคโค
Sahora is very beautiful ๐คฉ
Is the talla necessary haba mana film muke kallo ko Kuma
Talla
๐๐๐๐
nifa burina mardiya ta aure samir
hhhh๐คฃ๐คฃ tace tunda allah yahali ce ki kikeganin abunkunya daga mai junabiyu๐คญ itakuma tace sai barawo ba gsky gidan malan sani kunasani nishadi๐คฃ๐คฃ
Duk wanda ya fahimci wannan film din baiyi ga bayi baya yamin like
Gaskia talla yayi yawa
๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ
โคโคโค๐๐๐๐๐๐ ๐ฎ๐ ๐ฎ
โคโคโคโคโค
Yakamata Zubaida tashiryu haka dan Allah
gaskiya yakubu Muhammad wannan masifar da ma u take shiga yayi yawa fisa bilillah ykmt itha ma ta huta gaskiya domin abunda take dga wannan sai wannan kaka yanxu wata jarabtar Kuma zaa ayi anfani da laifin Wani ya shafe karka zama suaran directers mana Ina ganinka amatsayin gwani kullun jiya iyau gaskiya bana Jin dadi
Toh gskya yanxu nayi tfya Dade ina gwadabawa๐
Amma anci mutuncin yan crypto ๐
Insha Allah saekayi commissioner of vigilanty ๐
Ya kamata a rage saka maganar malamae a Film ษinnan ,ace komae sae anyi maganar bokaye sune xasu samu mafita. Yakamata a nuna wasu suna kyamar bokayennan SBD ba'a dacewa.
Ba Wanda zai fahimci halin da rufaidah takeciki da zafin da zuciyar takeyi mata se Wanda akafasa aurenshi da Wanda yakeso so nagaskiya ๐ข๐ข๐ข
Wlh in tayi iska saeta hura wuta.
Gidan su ma u duniyane ๐