• December 12, 2025
  • Autan Hajiya Entertainment
  • 2

YouTube thumbnailYouTube icon


#kannywood #hausamovies #autanhajiya #kano
Labarin matar dake zagin barayi da ‘ya’yan wasu ba tare da ta san cewa ‘yar ta budurwa kasurgumar barauniya ce wadda ta addabi al’umma da sata.

Sai kuma wata budurwar wato Laraba wadda talauci yasa ta zama barauniya take taimakon iyayenta da kudin sata ba tare da sun san cewar ba aikatau take ba kamar yadda tayi musu karyar cewa aiki take a gidan wata mace.

Kuyi Subscribe don samun wannan shiri a kowace juma’a karfe 8:00 nadare.

PLAYLIST:

#kannywood #hamzagamboumar #youtube #kano #tiktok #kaduna #labarina #manyanmata #izza #comedy #shots #shotsvideo #viralvideo #viralshorts #viralshort #reels #hausafilms #fyp #arewa #sairamovies #shahadarnabeela #fypviral #trending #trendingshorts #trend #foryou #foryoupage #abisfulani #abokiyarhira

00:23:36

source

2 comments on “BARAYIN GIDA SEASON 1 EPISODE 2 – Hausa Series Drama (2025)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *