• November 13, 2025
  • MURYAR HAUSA TV
  • 37

YouTube thumbnailYouTube icon


WATA SHIDA SEASON 2 EPISODE 6📍 Tuntuɓe Mu domin Karin Bayani
Daga Kamfanin Al Hayat International, Goron Dutse Kano.
Za ku iya samun mu a:
Kwanar Kasuwa, Ofis ɗinmu mai Lamba 14, Al-Wabil House, Sharada Phase 1 Kano.

📧 Email: [email protected]

✅ Published & Managed by MBR Media Solutions
📧 Email: [email protected]

01:22:26

source

37 comments on “WATA SHIDA SEASON 2 EPISODE 6 – Muryar Hausa Tv

  1. Assalamu alaikum am sorry please dan Hausa Wannan wasikar takaci dan Allah gyara kayan ka baizamu sauki murababa Wannan Abun takaici ne kamar yadda ake baiyana Musulmai acikin Films ɗin India ko Pakistan A matsayin ƴan ta adda, Yau gashi abun yazo har a ƙasata Najeriya kuma a yankin Arewacin Najeriya jahata Kano to Kaduna Sannan da harshena Hausa. Film wannan bai dace ba wallahi, Munyi tirr da Allah wadai da wannan shirin na
    WATA SHIDA. 🫵😡
    Sabuda annuna musulmi dan ta adda wannan ba gaskiya bani san raini

    haba dan Hausa
    1. Ina tunanin mu yake
    2. Ina hankalin mu yake
    3. Ina ilimin mu yake
    4 Ina kishin Addinin mu yake
    a matsayin mu na Musulmai
    musulmi ba dan ta adda bani mai kukeso kuma ku nunawa duniya musulmi dan ta adda Ni kenan ko Hmmm 🤔 dan Allah dan Hausa kainazari da tinani hakan yadaci

    Sam wannan shirmen baidaciba koma ba wayewa bane sannan kai dan Hausa kaini jagoran wannan shiri mai kyau mai farin jini gaskiya wannan tsarin da kashi go dashi bai daciba ko kadan dan Allah muna rokonka da ayi nazari da tinani akan canza salon wannan tafiyar dan Allah agyara

    WATA SHIDA ❌🚫🔥
    DAN ALLAH AGYAYA
    Dan Allah dan Hausa kusa keshin musulunci da musulmi da ƙasa da yaran mu na Hausa matsayinka na dan Hausa am so sorry for everything

    Wasiƙa ta fito daga
    SALAHUDDEEN YUSIF DORAYI CARANCI YAMMA MAI KANKANA
    Munaimuku fatan alkairi kuma muna niman alfarma inmunbatamuku rai dan Allah ayafimu wassalam 🙏👍💯

  2. A gaskiya yadda kuke portraying din masu ta'addanci da siffofin musulunci ba daidai bane…(Kamar cikakken gemu,saka Hirami,tauna asuwaki,saka hula tabani kaji hadisi)
    A fina finan America da India muke ganin irin hakan amma abun yazo gida cikin Hausawan mu ,kuma nasan masu wannan Film din Musulmai ne…
    A gani na yin hakan cin fuska ne ,kuma hakan b karamin tasiri zai yi ba ga masu kallom musulmi a matsayin yan ta'adda.

    Y kamata kuyi tunani kuma ku samar d gyara akan hakan, sbd kada ku bada gudunmawa wajen ɓatawa da muzanta addinin Allah.

  3. Yadda muke ganin ana alaƙanta duk ƴan tà'ădda da Műsvlmai a fina-finan Pakistan da India yanzu abun yazo gida Najeriya.

    Wannan a wani Hausa series ne sunansa WATA SHIDA, kamar yadda kuke gani a hoto 'ýăn tà'ădda ne sanye da duk wasu tufafi dake alaƙanta su da Műsvlmai kamar irinsu, Taɓani kaji Hadisi, Asuwaki, Hirami, da kuma tsayayyen Gemu.

    Kowa yasan wannan siffa ce ta kamala ga cikakken Műsvlmi, amma duniyar fina-finai suna amfani da ita sau da yawa wurin nuna wani ƙasurgumin ɗan tà'ădda, to yanzu Hausa film suma sun ɗauka suda muke ganin suma namu ne, amma cin fuskar harda su.

    Ni bansan wane saƙo masu shirya shirin suke son isarwa ba anan, ƙila kuma suma duk sun yarda da shărrin da Tvrąwa suke mana na dukkan Műsvlmi ɗan tà'ădda ne. Ko kuma dai suma 'yan kwangila ne.

    Allah ya kyauta dai.

    Daga Zaharaddeen Shu'aibu Allazy Makudawa

  4. Macha Allah dan hausa a gaskiya kana nisatar damu a kan wata shida inda a ce dahiru yafadama zahra a kan kara aure da sai ta girgija wlh film din nan duniyane❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤😊😊😊😊❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤😊😊😊😊❤❤❤❤❤😊😊❤❤❤🎉❤❤❤🎉

  5. I'm very disappointed with this episode. What exactly is the correlation between Islam and kidnapping? Why portray an Islamic character as a bandit? This is very disappointing.

  6. Asalamu alaikum ni da niger 🇳🇪 ne ina bibiyar wanan shiri yana kayatar sani sosai kuma ina jin dadin sa aman naga kamar za asamu zarah biyu acikin Shiri gaskiya abar ta ita kadai zaifi dadi kar arabamana hankali ina godiya sosai naku FKD agadez

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *