📍 Tuntuɓa da Karin Bayani
Daga Kamfanin Al Hayat International, Goron Dutse Kano.
Za ku iya samun mu a:
Kwanar Kasuwa, Office ɗinmu mai Lamba 14, Al-Wabil House, Sharada Phase 1 Kano.
📧 Email: [email protected]
✅ Published & Managed by MBR Media Solutions
📧 Email: [email protected]
#muryarhausatv #muryarhausa #watashida
01:48:38
source































































































































































































































































































































For viewers who need subtitles, they are available on our YouTube channel ✅
How to turn on subtitles:
1️⃣ Start playing the video
2️⃣ Click on the ⚙️ (Settings) icon
3️⃣ Select Subtitles/CC
4️⃣ Choose your preferred language
Thank you for your continued support ❤️
Enjoy watching Wata Shida 🎬✨
😂😊😢😊❤😢🎉😢😂😊😢
👍👍👍😯👍😯👍🤷🥹👍🥹👍🤍👍👍👍🙍👍👍😯👍🤷👍
😢😮😮 50:34
Merci
gsky shaty bala î ce wlh kan uba wlh an tashi kaina❤❤❤❤❤❤❤❤ wachim from algeria 🇩🇿 🇩🇿 🇩🇿
❤
How many of u you love Islam ❤
Dahiru fan garther here 😂
Gaskiya babu basira kwata kwata a film dinnan
❤❤❤❤
Inamuku fatan alkhairi
A farkon series dinnan ance Zara mace ce mai kaifin basira koh? Mutum Mai basira baya yanke hukunci batare da bincike ba Koda kuwa abinda aka gayamai baiyi making sense a kunnensa ba,sannan mutum mai kaifin basira baya qin sauraron shawarar wani Koda kuwa wannan mutum din bakowa bane kuma Koda karamin yaro ne mutum zai saurareshi domin zai iya samun wata makama,
Na 2 ance Zara mace ce mai Tarbiyya koh? Tayaya mutum Mai Tarbiyya zai gayawa tsoho kamar wannan wai Yana tabin hankali? Sannan maye ya hanasu tambayar Ina gawar kamsusi idan har da gaske ya mutu? Tin farko da ba,a siffantata da irin abinda baza,a bata daman Yi ba,sannan idan har tanada kaifin basira ya kamata ace lokacinda babanshi ya kirashi kuma ta waiga taga structure nashi yayi kama dana Dahiru sannan kuma ya kirashi ne da suna Sameer ta tina cewa wani ya kirashi da Sameer a baya kadan lokacin da suke je restaurant,tin daga wannan lokacin ya kamata tayi bincike mai zurfi,but anyway nasan kawai dai kunaso ne kuja film din yayi tsayi amma dai akwai gyararraki daya kamata a duba a gyara,sannan bawai nayi wannan rubutun bane with negative mind,a,a nidai so nake ace Kannywood suna kula da kuskure komai kankantarsa domin hakan zai karawa film dinku kayatuwa,ko lokacin birthday din Zara akwai maganar da Dahiru Sameer yayi da bai kamata ace yan kallo sunjita ba tinda bata cikin tsarin,lokacin dayace (Sai kace birthday dinki da gaske) fatan za,a gyara.
Wai shin so ake ace mn zahra tagwaye ce? Cab kallo na gaba
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Wata Shida na karya muku dankwali, don Allah Kar ajima Kafin a dawo
I'm
Masha Allah Allah yadawo daku lfy
Hakayake
❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Dan Hausa gaskiya amma ina fatan wannan hutun dakukaje bamai nisa bane saboda dogon hutu yakan cirewa wasu diyawa kallan shiri
aslm
slm Ina San Naga auren zarah
Bonsoir ouais monsieur équipe poussette film il y a quel problème ils sont allés se reposer un peu j'attends ton message pour voir depuis ils sont allés repos❤❤❤❤❤
Wasan dandali allah harna tuna da baya. Film din dijangala. Dan allah Adam a Zango yafara soyayya da tawainiyar fatima
Ina matukar son wannan film na wata chida ❤❤❤❤❤