Irin wannan film din yake rikita kwakwalwar masu kallo, kuma yake nuna kwarewa da gogewar wanda yayisa, idan anyi nisa masu fahimta zasu warware komai😊
Wannan film din naku twist din da ke cikin flash backs sun yi yawa.
Ya kamata a ce flash back din straight forward ya tafi, sannan a dawo kan present time. Amma kuna cakudawa yan kallo tunani ne, hakan kuma ya sa ya fara zama boring.
This film is totally rubbish wani irin film ne wannan pls haba don Allah
Irin wannan film din yake rikita kwakwalwar masu kallo, kuma yake nuna kwarewa da gogewar wanda yayisa, idan anyi nisa masu fahimta zasu warware komai😊
Hattara dai sarkin gabas
Mun gaji da shirme
Wannan uƙubar harda mu masu kallo ake yiwa 😂😂😂
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤🎉🎉🎉😢😢😢😢😢
Masha'allah
Nice shot thank you God bless for everyone and welcome to the New month of Ramadan May Allah accept our worship.
UKUBA film neh Amma bansan meyasa ba haryanzu mutaneh Basu ganeh film din bah
Wannan film din naku twist din da ke cikin flash backs sun yi yawa.
Ya kamata a ce flash back din straight forward ya tafi, sannan a dawo kan present time. Amma kuna cakudawa yan kallo tunani ne, hakan kuma ya sa ya fara zama boring.
Film Dinnan Ba'aganewa Yakama Afara Tagu Guda Daya
🎉❤
Wannan wane irin film ne don Allah
Wannan wani irin shirmin film ni
رمضان كريم تصوم وتفطر على خير
I'm so confused with this movie but story yn burgeni
Wai kabir din nan guda nawa ne
Masha allah watching from dakata kawaji area ❤❤❤
❤❤❤
Tsakani da Allah nakasa gane films din nan