This episode made my day😅😂😂Hadiza GabonYakubu MuhammadAminu sharifFinal episode full of comedy and drama😅😅😅😂😂 Reply
Wai wane darasi wannan fim ya ke dauke da shi na ukuba, gaskiya censorship board ba ta da aiki tace fina-finai,very unfortunate for them,wannan dabanci kawai ake koya matasa Reply
Barkan mu da Shan ruwa 🥛 🧃 🍲 🍗 🍔 🤝gaskiya yayi kyau sosai Masha Allah 🥰 Amma dan Allah meyasa zakukawo karshen wannan flim din😭 Reply
This episode made my day😅😂😂
Hadiza Gabon
Yakubu Muhammad
Aminu sharif
Final episode full of comedy and drama😅😅😅😂😂
Wai wane darasi wannan fim ya ke dauke da shi na ukuba, gaskiya censorship board ba ta da aiki tace fina-finai,very unfortunate for them,wannan dabanci kawai ake koya matasa
Sam wanan film din babu basiri a cikin sa
The most greatfull movie, right? 🎉❤🎉❤🎉
Gsky an raina mana hankali a wanan film din jamma a kunga abinda nagani😅
😂😂
Yace fito dan uwarka, na fito dan uwarka😂😂😂
Masha Allah
Barkan mu da Shan ruwa 🥛 🧃 🍲 🍗 🍔 🤝gaskiya yayi kyau sosai Masha Allah 🥰 Amma dan Allah meyasa zakukawo karshen wannan flim din😭
Wayyo Allah cikina😅😅😅
Macha Allah yayi Allah yakara bassira dadaukaka mounajindadi ❤😂😂😂😂😂
😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊
Welcome back Aisha Tsamiya🎉🎉🎉🎉
Gaskiya fim din yayi kyau Allah ya Kara basira
Gaskiya aisha tsamiya banjimiki dadin mutuwar aurenki ba
Ukuba
Mu 'yan kallo aka yiwa 'uƙuba, 😅😅😅, the movie has zero meaning
MashaAllahufIImyayikyaudirect MashaAllahufIImyayikyaudirect
❤❤❤
🎉🎉🎉
❤❤❤
Wai tilawa😂😂
❤❤❤❤😢😢😢🎉🎉❤❤🎉🎉❤❤
Gsky Wanda ya kirkiri film dinnan jahili ne wlh😂
Masha allah tabarakallah
Na gode Allah da kuka gama film din Nan 🙏
😂😂❤yakuba😂😂😂
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Tunda naga Aisha tsamiya Wannan tsohon film NE Yanzu NE dai asake shi