• April 9, 2026
  • Brekete Family Arewa
  • 17

YouTube thumbnailYouTube icon


@breketefamily @BreketeFamilyarewa

03:02:28

source

17 comments on “SHIRIN BREKETE FAMILY AREWA 9TH APRIL 2026

  1. Slm brekete family arewa, Allah Ya saka maku da Aljannah ta kusa da Annabi,
    Wato My Ordinary President da jama'arka wlhy ni ban qara renamawa en maraban jos ba irin wannan lokacin ba, ace abu babba irin wannan yana faruwa daku a garinku amman kuyi shiru? Misali ma ace kun kai kukanku ga hukumar en sanda ta jiharku amman baku samu biyan bukata ba, me ya hanasu zuwa wannan gdae Albarka? Tsakani da Allah yau brekete family ta fara aiki? Duk yawan shekarun nan ace kuna zaune da ka? A kasa samun mutum daya ko biyu dazasu ce kai wannan abun mu danganashi da brekete? Ace kap maraban jos ba me irin wannan tunanin? Seda abu ya lalace ya tabarbare kaman yanda kasan ta zama sannan zaku taho kuce a kwato maku hakkinku?
    Yau da fara program dinnan roughly ya kai sati nawa? Haba jama'a 😢 Kai Kai
    To Allah Ya ja maku jagora Allah Ya baku sa'a brekete family Allah Ya datar daku a gane gsky dame gaskiyar Amin Ya Rabb Ya Rahman

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *