Shehin Malamin, CSP Salihu Idris (Alburhan), na gudanar da Muhadarar ne a Masallacin ‘Yan Doka na Jos da ke jihar Plateau.
Wasu bayin Allah ne suka ɗauki nauyin kawo muku shi, da fatan Allah ya saka musu da mafificin alkhairi kuma ya haɗa mu a cikin ladan gaba-ɗaya, Allahumma Ameen.
Ga dai karatun nasa na daren jiya Asabar, 4 ga watan Ramadan na Shekarar 1447, bayan Hijirar Annabi Muhammad (S A W).
Sponsored
#adogwanja #apc #arewa #kannywood #bakoritv #ganduje #hausacomedy #hausamovies #sarauniyatv #hausa
00:28:41
source




























































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































































