• April 26, 2020
  • 360 Hausa Movies
  • 24

YouTube thumbnailYouTube icon


#Latest Hausa Music# latest Adam A Songo Song# Latest Ali Nuhu Song# Latest Aisha Music# #Music# Click here to watch the best of Hausa Songs. https://www.youtube.com/channel/UCHScB40WnS9mdjgI5yJLlgQ?disable_polymer=true

01:00:14

source

24 comments on “mafi kyawun labarin soyayya zaku iya kallon wannan ramadan – Hausa Movies 2020 | Hausa Films 2020

  1. Assallamu Alaikum!
    As Fasting commence tommorow In Shaa Allah, I wish you and ur entire family well, may Allah answer all your prayers and grant you all that your heart desires in good health, and at the end of the fasting, you will come out more stronger, more healthier, more blessed In Shaa Allah-Amin. I pray to Allah (SWA) to use this Ramadan to cast away the global pandemic in the world-Amin. Please remember me in ur prayers and the entire Muslim Ummah.

    #Stayhome,
    #Stay safe!
    #SaveLives

    Ramadan kharim 🤲🤲🤲 Najib Gali Daura

  2. Wannan ba dai dai bane jahilincin yayi yawa aina aka daukan mataki akan laifin da yake zargi baka tabbatar dashi ba.
    Gaskiya ni kabani haushi a wannan film din, duk wani mai kishin addininsa yasan darajan mace idan yaga wannan film din naka dole yaji ya tsaneka dalilin abubuwanda kayiwa matarka a wannan film din, Allah ya kyauta ya kuma shirya, kuma baikamata kuna irin wannan Fina finan ba.
    Kuke tace abunda xaku nunawa jama'a kafun kufitar, wannan yasaba qa idan tarbiya dama addinin musulunci.
    Allah ya shiryar yasa mugane

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *